Latest
Gwamnan jihar Akwa Ibom, Fasto Umo Eno ya bayyana cewa ba zai fara biyan sabon mafi ƙarancin albashin N80,000 ba har sai an gama tantance ma'aikata.
Shugaban kasa, Bola Tinubu ya ce kudirin harajinsa na da amfani. Tinubu ya jefa kasar nan cikin ce-ce-ku-ce a 'yan kwanakin nan. Arewa ta ki kudirin haraji.
Hon. Musa Iliyasu ya ce Sanata Rabiu Kwankwaso ne babbar matsalar Kano ba Abdullahi Ganduje ba, yana mai cewa NNPP ta raba kanta da wasu 'yan siyasar jihar.
Rahotanni sun tabbatar da cewa wasu da ake zargin masu kwacen mota ne sun bindige lakcara, Dr. Fabian Osita da ke koyarwa a Jami'ar Nnamdi Azikiwe a Anambra.
Tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan ya taya Muhammadu Buhari murnar cika shekaru 82 a duniya inda ya yi masa fatan alheri a ranar zagayowar haihuwarsa.
Rt. Hon Tajuddeen Abbas ya fara hada kan 'yan majalisa a kan kudirin harajin Tinubu. Ana zargin Kakakin majalisar ya zauna da wasu shugabanni a kan batun.
Hukumomin EFCC da ICPC sun samu nasarori a 2024 ciki har da gurfanar da tsofaffin gwamnoni da ministoci da kwato biliyoyin kudin gwamnati da aka sace.
Jam'iyyar NNPP ta rasa dubannin 'yayanta a karamar hukumar Dawakin Kudi, sama da ƴan Kwankwasiyya 2000 sun sauya sheƙa zuwa APC, sun ce sun gaji.
Wasu daga cikin 'yan APC su ne neman Sanata Kawu Sumaila ya dawo cikin jam'iyyar. AbdulMajeed Danbilki Kwamanda za kwadaitar da Sanata kujerar gwamnan Kano.
Masu zafi
Samu kari