Latest
Domin tabbatar da ragin da ta yi ya isa ga talakan Najeriya, matatar man Ɗangoe ta kulla yarjejeniya da gidajen man NRS, za ta fara sayar da fetur kai tsaye.
Shahararren dan kasuwa a Najeriya, Alhaji Aliko Dangote ya yabawa salon mulki da tsare-tsaren Bola Tinubu inda ya ce hakan ya rage farashin man fetur.
Bilkisu Salis, jarumar Kannywood, ta sha suka kan shigar da ta yi a hotunan da ta wallafa a Instagram, yayin da wasu ke yaba kyawunta wasu kuma na aibata ta.
Mutum 27 sun mutu a turereniya yayin rabon shinkafa a Okija, Anambra. Ganau sun bayyana yadda kyakkyawan niyya ya koma masifa, bayan mutane sun rasa rayuka.
Gwamnatin jihar Ondo ta sha alwashin daukar mummunan mataki kan wasu sarakunan gargajiya kan laifin kwace filaye inda ta ce za ta tura su gidan kaso.
Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde ya ce bai fara tunanin neman shugabancin Najeriya ba a yanzu, hankalinsa na kan sauke nauyin al'ummar jihar suka ɗora masa.
Kamfanin NNPCL ya rage farashin fetur daga N1,020 zuwa N899 kan kowace lita, ana sa ran ƙarin ragin farashi kafin Janairu 2025 saboda faɗuwar farashin mai.
Rundunar ƴan sanda ta tabatar da nutuwar ɗaliban Jami'ar OOU 3 a wani mummunan hatsarin mota da ya afku jiya Juma'a, wasu mutum 2 na kwance a asibiti.
Dakarun OPSH sun cafke masu safarar makamai biyu a Filato, tare da ƙwato Naira miliyan 1.45; ana bincike kan su yayin da ake neman sauran miyagun.
Masu zafi
Samu kari