Latest
Jam'iyyar ADC mai adawa a Najeriya ta caccaki gwamnatin Shugaba Bola Tinubu kan rabon mukaman da ta yi a baya-bayan nan. Ta ce ba da zuciya daya aka yi ba.
Sanata mai wakiltar Bauchi ta Kudu a majalisar dattawa, Sanata Shehu Buba Umar, ya musanta rahotannin da ke cewa an amince da rahotannin kirkirar sababbin jihohi.
Masu ruwa da tsaki na jam'iyyar APC mai mulki sun kasa cimma matsaya kan wanda ya dace ya karɓi shugabancin jam’iyyar daga yankin Arewa ta Tsakiya.
A labarin nan, za a ji yadda tsohon ɗan takarar gwamnan Jigawa, Malam Aminu Ringim ya ce lokaci ya yi da Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso zai ceto Najeriya.
Sakataren Majalisar Dinkin Duniya, Antonio Guterres ya jajanta wa Najeriya kan rasuwar Muhammadu Buhari, yana yabawa da rawar da ya taka a cigaban kasa.
Tsohon minista a Najeriya, Farfesa Isa Ali Pantami ya yi jimamin rasuwar jigon PDP, Kabiru Bappah Jauro inda ya mika ta'aziyyarsa ga iyalan mamacin.
Wasu daga cikin shugabannin da suka shugabanci Najeriya, sun rasu bayan sun bar mulki. Shugabannin sun rasu ne bayan sun bar fadar Aso Rock da ke Abuja.
Yarima Al-Waleed bin Khaled na kasar Saudiyya ya rasu bayan shekaru 20 cikin dogon suma da ya faru bayan hatsarin mota a London da ke ƙasar Birtaniya.
Gwamna Abba Kabir Yusuf bai ji daɗin rashin zuwan shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu giɗan gwamnatin Kano ba lokacin da ya je ta'aziyyar Aminu Ɗantata.
Masu zafi
Samu kari