Latest
Mawaki Rarara ya saki sabuwar wakar biki wadda ya yiwa Alhaji Ibrahim Yakubu da amaryarsa, Khadija. Bidiyon wakar ya jawo ce-ce-ku-ce a soshiyal midiya.
Tsohon gwamnan jihar Akwa Ibom da Rivers a mulkin soja, Manjo-janar Godwin Osagie Abbe ya riga mu gidan gaskiya a jiya Asabar 21 ga watan Disambar 2024.
Atiku Abubakar ya jajanta wa iyalai kan turmutsitsin da ya yi ajalin rayukan mutane a jihohin Najeriya, ya bukaci matakan tsaro don kare faruwar irin hakan a gaba.
An samu tashin wata mummunar gobara a wata babbar kasuwa da ke birnin Gusau a jihar Zamfara. Gobarar ta lakume shaguna masu yawa a kasuwar ta babura.
Turmutsitsin Anambra ya yi sanadiyyar mutuwar mutane 22. Wadanda suka samu raunuka suna kwance a asibiti yayin da ake bincike kan yadda hakan ta faru.
Gwamnatin tarayya ta ciyo bashin Naira Tiriliyan 5.84 ta hannun FGN a shekarar 2024 domin magance gibin kasafin kudin shekarar. Rahoto ya yi karin bayani kan rancen.
Gwamna Alex Otti na jihar Abia ya amince da ba sarakunan gargajiya N250,000 duk wata domin taimaka musu wurin gudanar da ayyukansu da dakile matsalolin tsaro.
Sojoji sun kama 'yan tawaye 4 na Ambazonian a Taraba, sun kwace bututun man fetur 30. Rundunar ta yi kira ga jama’a su bayar da bayanai don tsaro.
Shugaba Bola Tinubu ya yabawa Gwamna Sheriff Oborevwori na jihar Delta kan jagoranci na kwarai da hada kan al'umma yayin daurin auren dansa a birnin Asaba.
Masu zafi
Samu kari