Latest
Gwamnatin Tarayya ta zargi CBN da karkatar da Naira tiriliyan 2.73 daga ribar bashin Ways and Means, tana bukatar dawo da kudaden cikin asusun CRF.
Uwargidan tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ta halarci bikin al'adun Kalaba na 2024. Aisha Buhari ta caba ado sosai kuma ya ja hankalin al'umma.
Gwamnatin Najeriya ta samu jerin basussuka daga bankin duniya ne bayan ta cika wasu sharudda na cire tallafin mai da gabatar da kudurorin haraji a kasar.
Shugaban majalisar dattawan Najeriya, Godswill Akpabio, ya yi magana kan shirin jam'iyyar APC a yankin Kudu maso Kudu dangane da zaben 2027 mai zuwa.
Wata tawagar musulmi ta ziyarci Fasto Omajali, domin taya murnar zagayowar ranar haihuwar Annabi Isa, tare da nufin karfafa zaman lafiya da hadin kai a jihar Taraba.
Shugaban sojin Nijar, Tchiani ya sha raddi daga kasar Côte d’Ivoire da wasu masana kan zargin Najeriya da hada kai da Faransa wajen cutar da kasarsa a kan tsaro.
Majalisar dattawan kasar nan ta bayyana cewa ma'aikatu da hukumomin gwamnati za su fara bayyana don kare kasafin kudinsu a gabanta kafin aincewa da shi.
Kakakin kungiyar matasan jam’iyyar PDP na kasa, Dare Glintstone Akinniyi, ya bayyana shirin jam’iyyar na sauke Tinubu da APC daga mulki a zaben 2027.
Reno Omokri, tsohon hadimin shugaban kasa Goodluck Jonathan ya soki kalaman tsohon gwamnan Kaduna, Nasir El Rufa'i bisa zargin gwamnatin Tinubu da kabilanci.
Masu zafi
Samu kari