Latest
Jam'iyyar PDP mai adawa a Najeriya ta mika sakon jaje ga iyalan mutanen da iftila'in harin bam ya ritsa da su a Sokoto. Ta bukaci gwamnati ta ba da diyya.
An ruwaito cewa, gwamnatin Najeriya ta kashe makudan kudade domin tabbatar da an shiryar da 'yan Boko Haram tare da maida su mutane kamar kowa a kasar.
An bayyana yadda manyan siyasa a Najeriya ke shirin tabbatar da sun kwace mulki a hannun Bola Ahmad Tinubu a zaben shugaban kasa da ke tafe a nan da 2027.
Basarake a yankin Yarabawa da ke sarautar Iwo a jihar Osun, Oba Abdulrasheed Akanbi, ya ce babu gwamnati da za ta hana kotun Shari'a a Kudu maso Yamma.
Sanatan da ke wakiltar Borno ta Kudu, Mohammed Ali Ndume ya bayyana yadda aka dakatar da shi daga Majalisa ba tare da albashi ba duk da gudunmawar da suka bayar.
Gwamnatin jihar Zamfara ta faranta ran ma'aikata yayin da ake shirin bankwana da shekarar 2024. Gwamnatin ta amince da biyan ma'aikata albashin watan 13.
’Yan sandan Kwara tare da hadin guiwar Oke-Ero sun ceto mutane 13 da aka sace, bayan sun yi artabu da maharan. An ce jami'an tsaron sun mayar da mutanen gida.
An yada wani faifan bidiyo inda matashi ya bayyana nadamarsa kan rashin goyon bayan Shugaba Bola Tinubu a zaɓen 2023, yana mai cewa ya yi kuskure.
Wani jigo a jam'iyyar PDP mai adawa a Najeriya ya bukaci ka da a tsayar da dan Arewa takara a zaben shugaban kasa na 2027. Ya hango matsala idan aka yi hakan.
Masu zafi
Samu kari