Latest
Yayin da ta'addanci ke kara ƙamari, Babban Hafsan Tsaro, Janar Christopher Musa, ya yi kira ga Majalisar Dinkin Duniya ta binciki kudin da ake taimakon Boko Haram.
Hukumar kula da ƙananan yara ta UNICEF ta fitar da wani rahoto inda ta gano Kanuri, Fulani, da Hausa sun fi fama da yaran da ba su zuwa makaranta a Najeriya a 2024.
Tsohon shugaban karamar hukumar kwaryar birnin Abuja watau AMAC, Prince Nicholas Ukachukwu ya sauya sheka zuwa APC tare da shiga takarar gwamnan Anambra.
KAsar Faransa ta yi magana kan zzargin cewa tana da hannu wajen yamutsa Nijar tare da hada baki da Najeriya. Wakilin Faransa, Bertrand de Seissan ne ya magantu.
Gwamna jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya sayawa Hajiya Hauwa Muhammad gidan N19m, ya gyara shi da N1m don saka mata kan ƙoƙarinta wajen ci gaban jihar.
Sanata Ali Ndume ya ziyarci dakarun sojojin Najeriya da suka kashe 'yan boko Haram da dama. Ya raba tallafi ga mutanen mazabarsa da harin ya shafa.
Gwamnatin jihar Kano ta fada a cikin alhini bayan daya daga cikin hadiman gwamna Abba Kabir Yusuf, Injiniya Ahmad Ishaq Bunkure ya koma ga Allah SWT a ranar Laraba.
Shugaban ƙaramar hukumar Soba a Ƙaduna, Hon Muhammad Lawal Shehu ya ba da umarnin ƙara alawus da ake biyan manyan limaman masallatan Juma'a a yankinsa.
Gwamnatin Bola Tinubu ta shirya ware Naira biliyan 55 a kan jiragen shugaban kasa a kasafin 2025. 'Yan adawa sun caccaki gwamnatin tarayya kan lamarin.
Masu zafi
Samu kari