Latest
Jam'iyyar APC rashen Amurka ta yi gargadi kan lambar rashawa da kungiyar OCCRP ta ba Bola Tinubu a 2024. APC ta ce ana son bata suna ne ga Bola Tinubu.
Wasu mutane biyu daga Najeriya za su yi zaman yari a Amurka bisa yaudarar wata mata dala 560,000 ta hanyar soyayyarƙarya, inda suka yi amfani da sunan “Glenn Brown.”
Gwamnan jihar Bauchi, Sanata Bala Mohammed ya bayyana rashin jin dadin irin halin kunci da sakon mulkin Bola Ahmed Tinubu ke kafa jefa jama'a a ciki.
Solomon Dalung ya ce wasu 'yan-ba-ni-na-iya masu hadari sun keware Bola Tinubu kamar yadda suka kewaye Buhari suka hana ruwa gudu suka killace shugaban kasa.
Dan majalisa mai wakiltar kananan hukumomin Kiru da Bebeji ya bayyana cewa rigingimun cikin APC ba za su bari wani daga cikin NNPP ya fice zuwa cikinta ba.
Shugaban majalisar Borno, Abdulkarim Lawan, ya bukaci kafa rundunar soja a Guzamala da Kukawa don ’yantar da yankin daga Boko Haram tare da dawo da zaman lafiya.
Daya daga cikin jagororin APC a Kano, Hon. AbdulMumin Jibrin Kofa ya bayyana cewa siyasar Abdullahi Umar Ganduje ya na mummunar adawa da siyasar Rabi'u Kwankwaso.
Harin da 'yan ta'addan Boko Haram suka kai kan sansanin sojoji a jihar Borno ya jawo asarar rayukan jami'an tsaro masu yawa. An nemi wasu daga ciki an rasa.
Gwamnan jihar Delta, Oborevwori ya musanta jita-jitar barin PDP, ya ce zai ci gaba da aiki zama a PDP dom amfanin al'ummar jiharsa da cika alkawuran da ya dauka.
Masu zafi
Samu kari