Latest
Ministan babban birnin tarayya Abuja Nyesom Wike ya caccaki tsohon ministan matasa da wasanni na lokacin Shugaba Muhammadu Buhari wato Solomon Dalung.
Gwamna Makinde ya nada Yarima Owoade sabon Alaafin na Oyo, yayin da masu nadin sarauta suka kalubalanci nadin bisa hujjar shari’ar da ke gudana a kotu.
An fito da sabon salon GDP da zai rika la’akari da harkoki irinsu karuwanci. NBS tana so karfin tattalin arziki ya karu don haka za a tattaro sauran bangarori.
Jigon jam’iyyar PDP, Emmanuel Fayose, wanda ya kasance kani ga tsohon gwamnan Ekiti Ayodele Fayose ya bayyana niyyarsa ta tsayawa takarar gwamna.
Bayan Kotun Daukaka Kara ta yi hukunci kan rikicin masarauta, Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II ya yi magana kan hukuncin inda ya ja kunnen al'umma.
Jam'iyyar PDP a jihar Abia, Kelvin Jumbo Onumah ya sauya sheka zuwa APC tare da dubannin magoya bayansa, ya ce zai ba da gudummuwa wajen kawo ci gaba.
Hedkwatar tsaron Najeriya ta ce jami'an sojoji sun yi nasara kan ƴan ta'adda a Operation daban-daban da suka kaddama cikin mako guda a ƙasar nan.
An shiga jimami a kasar India bayan wani dan majalisar dokoki ya bindige kansa. Dan majalisar mai suna Gurpreet Gopi ya rasu ne bayan ya harbi kansa bisa kuskure.
Hon. Abbas Sani Abbas ya jefar da jar hularsa a lokacin da ya yi zama da Barau Jibrin a Kano. Dama alamu sun nuna tsohon kwamishinan raya karkarar zai sauya-sheka.
Masu zafi
Samu kari