Latest
Gwamnatin Jihar Bauchi ta zargi hadimin shugaban ƙasa, Sunday Dare da rashin sanin makamar aiki da rashin kishin kasa, bayan ya yi martani a kan sukar Bola Tinubu.
Trump ya soki shugabannin California kan gobarar da ta kashe mutum 24, ya ce ba su iya shawo kan matsalar ba. Gwamna Newsom ya gayyace shi ya ga barnar da kansa.
Rundunar 'yan sandan jihar Lagos ta ce 'yan ta'adda sun fito da salon garkuwa da mutane ta yanar gizo da sunan soyayya, musamman ga mata. Suna tura kudi ga mutane.
Gwamnatin jihar Zamfara karkashin jagorancin Gwamna Dauda Lawal ta tabbatar da rasa rayukan fararen hula a harin da sojoji suka kai kan ƴan ta'adda.
Fitinannun 'yan bindiga karkashin jagorancin Bello Turji sun bi dare wajen kai hari kan masallata dake tsaka da sallar isha a jihar Zamfara, an sace jama'a.
Gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule, ya bayyana cewa a yanzu ya sauya ra'ayi kan adawar da yake yi dangane da kudirin harajin gwamnatin Bola Ahmed Tinubu.
Rundunar sojin saman Najeriya ta musanta rahoton da ke yawo cewa jirgin yakin sojoji ya yi kiskure soye mutanen da ba ruwansu a jihar Zamfara ranar Asabar.
Kakakin tsohon Mataimakin Shugaban Kasa, Yemi Osinbajo, ya musanta labarin da ake yaɗawa cewa mai gidansa ya bar jam'iyyar APC da kuma siyasa gaba daya.
Gwamna Dauda Lawal ya jajanta wa iyalan wadanda suka rasa ransu dalilin harin sojoji inda ya yaba wa kokarin sojojin a sabon farmakin da suka kai kan 'yan bindiga.
Masu zafi
Samu kari