Latest
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya bayyana darajar da nahiyar Afrika ke dashi a duniya. Tinubu ya bayyana matakan da za bi wajen kawo cigaban Afrika a Qatar.
Yayin da ake ta jita-jitar hadakar jam'iyyun adawa, shugaban SDP, Shehu Gabam ya musanta batun yarjejeniya da Atiku Abubakar da kuma El-Rufai kafin zaben 2027.
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa jama'ar kasar nan su sa rai da samun faduwar turakun wutar lantarki saboda wasu dalilai da har yanzu ba a magance ba.
Rundunar 'yan sanda ta sanar da kama wani matashi da ya kashe mahaifiyarsa bayan ya mata duka da sanda ya jefa da rijiya tare da hadin kai da abokinsa.
Gwamnan Bauchi, Sanata Bala Mohammed ya kafa ma'aikatar kiwo domin magance matsala da rikicin manoma da makiyaya da bunkasa tattalin jihar a Itas Gadau.
Yayin da yunwa ta addabi al'umma a Najeriya, dan majalisar wakilai, Gboyega Nasir Isiaka, ya ba da shawarar amfani da fasahohin zamani da na gargajiya a noma.
Rahotanni sun bayyana cewa an samu karin farashin dauko mai daga rubunan ajiyarsu, wanda ya sa ake fargabar wannan zai jawo karin farashin fetur.
Majalisar dokokin jiharLegas ta lissafo dalilai da dama da su ka sanya ta tsige kakakin majalisa, Mudashiru Obasa bayan ya shafe shekaru ya na kan kujerar.
Wasu yan Kano sun ci karo da mummunan hatsarin mota daya faru a yankin Kwana Maciji da ke karamar hukumar Pankshin a jihar Filato, inda mutane 19 suka mutu.
Masu zafi
Samu kari