Latest
Gwamnan jihar Bauchi, Sanata Bala Mohammed ya yi magana kan dalilin da ya sanya ya sallami wasu daga cikin kwamishinonin da ke majalisar zartarwarsa.
Manjo Hamza Al-Mustapha, tsohon dogaron shugaban kasa a zamanin mulkin soji ya ce Najeriya na da tarin albarka amma babu tsarin tafiyar da al'amura yadda ya kamata.
Gwamnan Zamfara, Dauda Lawal ya ce yana da cikakken bayanin abin da ya faru har ta kai ga kisan ƴan banga da fararen hula a kauyen Tungar Kara, ba ganganci ba ne.
Mai martaba sarkin Kano na 16, Alhaji Muhammadu Sanusi II ya ce ba zai takmaki gwamnatin shugaba Bola Ahmed Tinubu ba saboda ba ta nufinsa da alheri.
Rahotanni sun tabbatar da rasuwar mataimakiyar mai tsawatarwa a Majalisar Wakilai, Hon. Adewinmi Onanuga wacce ta rasu a yau Laraba 15 ga watan Janairun 2025.
Fitaccen lauya mai kare hakkin bil adam, Femi Falana SAN ya jaddada cewa hukuncin babbar kotun tarayya ta tabbatar wa Muhammadu Sanusi II sarautar Kano.
Bayan kwashe watanni ana fafatawa a tsakanin sojojin Isra'ila da mayakan Hamas, an cimma yarjejeniya tsagaita wuta a Zirin Gaza. An kwashe watanni 15 ana fada.
Rikicin PDP a jihar Ribas ya ƙara tsananta bayan hukuncin da babbar kotu ta yanke, an sake samun sabon shugaban jam'iyya na rikon kwara, ya caccaki Wike.
Tawagar sojojin saman Najeriya ta sauka a jihar Zamfara domin duba asarar da wasu daga cikin dakarunta su ka jawo bayan kai hari a kan fararen hula.
Masu zafi
Samu kari