Latest
Fasto Johnson Suleman ya ragargaji Bola Tinubu kan wahalar rayuwa da ake ciki a Najeriya. Faston ya bukaci 'yan Najeriya su dauki darasi a zaben 2027.
An shiga jimami a jihar Legas bayan rasuwar wani babban jigo a jam'iyyar APC. Shugaba Bola Tinubu ya yi ta'aziyyar rasuwar Pa Akinsanya Sunny Ajose.
Gwamnatin Oyo karƙashin jagorancin Gwamna Seyi Makinde ta lashi takobin tabbatar da tsaron al'umma ko ta wane hali, ta ɗauki matakin hana miyagu sakat.
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya ce manufofinsa sun fara inganta rayuwar 'yan kasar, har masu zuba jari daga kasashen waje sun fara kawo kansu.
Ministan walwala da yaki da talauci, Nentawe Goshwe Yilwatda, ya kare shirin da ma'aikatarsa na kashe N300m domin siyo kayan ofis. Ya ce ma'aikatar na bukatar kudin.
Jam'iyyun PDP da APC sun harbi juna da maganganu bayan an kai hari ana tsaka da zaman kotun sauraron karar gwamnan jihar Edo. APC da PDP sun zargi juna.
'Yan ta'adda sun kai wa sojoji da fararen hula hari a Borno, inda aka rasa mutane da dama yayin aikin kwaso gawarwakin manoma da aka kashe a yankin Dumba.
Kungiyar kwadago ta ƙasa reshen jihar Kano ta ba Abba Kabir Yusuf lambar yabon gwamnan da ya fi kishin ma'aikata saboda yadda yake inganta walwalarsu.
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, ya yi gargadi kan hada kai da 'yan ta'addan Boko Haram. Ya bukaci jama'a da su guji yin hakan.
Masu zafi
Samu kari