Latest
Gwamnatin tarayya ta ce kokarin da hukumomin tsaro su ke yi ya na taka muhimmiyar rawa domin a kawar da ta'addanci a fadin Najeriya a cikin shekaru biyu.
Malamin addinin Musulunci, Barista Ishaq Adam Ishaq ya kalubalanci malaman Izala da sauran kungiyoyi kan taron makaranta Kur'ani da manufar siyasa a Abuja.
Bankin Duniya ya dauki matakin ladabtarwa kan wasu kamfanoni na Najeriya bayan an same su da laifin cin hanci da rashawa. An dakatar da su na watanni 30.
Mai martaba sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II ya ce tsarin sarakunan gargajiya za su taka rawa wajen kawo karshen kalubalen zaman takewa a ƙasar nan.
An kori Admiral Linda L. Fagan, mace ta farko da ta jagoranci wani reshe na rundunar sojin kasar Amurka a cikin sa'o'i 24 da rantsar da shugaba Trump.
Gwamnatin Kano ta kwace wasu filaye da Ganduje ya raba a kusa da tashohin manyan mota. Abba ya kwace filayen domin karasa wasu ayyukan Rabi'u Kwankwaso.
Sanata mai wakiltar mazabar Delta ta Arewa a majalisar dattawa, Sanata Ned Nwoko, ya sauya sheka daga jam'iyyar PDP zuwa APC. Ya ce ya gamsu da manufofin Tinubu.
Farfesa Usman Yusuf ya ce wajibi ne kowan musulmi ya tsoma baki a kan abubuwan addini da ba su dace ba bayan malaman Izala za su jagoranci taron addu'a a Abuja.
Rundunar 'yan sandan Kano ta yi nasarar kama daliba da saurayinta da su ka shiga har cikin makarantar fasaha ta Kano tare da kaiwa wani malami hari.
Masu zafi
Samu kari