Firaministan Isra'ila, Benjamin Netanyahu, ya kai ziyara zuwa kasar Hadaddiyar Daular Larabawa (UAE) lokacin da ake yaki da Jamhuriyar Musulunci ta Iran.
Firaministan Isra'ila, Benjamin Netanyahu, ya kai ziyara zuwa kasar Hadaddiyar Daular Larabawa (UAE) lokacin da ake yaki da Jamhuriyar Musulunci ta Iran.
Sabon nau’in Coronavirus ya shiga kasar Kanada a farkon makon nan. Ministan lafiya na Kanada, Jean-Yves Duclos ya tabbatar da wannan a wani jawabi da ya fitar.
Yayin da ake ta ci gaba da jita-jitar kwace filin jirgin saman kasa da kasa na kasar Uganda, kasar China ta yi bayani dalla-dalla kan yadda take mua'amalantarsu
Ana ci gaba da cece-kuce game da farashin man fetur a Najeriya. Wannan yasa aka binciko sauran kasashen Afrika da yadda suke sayar da man fetur ga yan kasar su.
Wata mata mai shekaru 40 ta haifi 'ya'ya 44 a tsawon rayuwarta tare da mijinta da ya tsere bayan da ya cinye dukkan kudin da ta mallaka tare dashi. An ga bidiyo
Kasar Ingila ta haramta zuwa wasu kasashen Afrika saboda gudun annobar COVID-19. Dokar za ta shafi fasinjojin Botswana, Lesotho, Eswatini, Zimbabwe da Nambiya.
Mahukunta a kasar Korea ta Arewa sun yanke wa wani mutum hukuncin kisa saboda shigar da fim din 'Squid Game' kasar ya kuma raba wa dalibai na makarantun sakanda
Manyan kamfanonin Duniya sun yi watsi da Najeriya, bayan Libya ta zarce kowa a hako danyen mai. Libya ta sha gaban kowace kasa da ke Afrika wajen yawan mai.
Mark Zuckerberg mai kamfanin Facebook da ya kaura zuwa Meta ya mallaka wasu kamfanoni 5 da suka kasance kishiyoyinsa. Kamfanin Meta ne ya mallaki kamfanonin yan
Hukumar zaben kasar Libya ta fitar da sunan, Saif al-Islam, dan Marigayi Muammar Gaddafi daga cikin masu neman kujerar shugabancin kasar a babban zabe mai zuwa.
Labaran duniya
Samu kari