Sanata mai wakiltar Gombe ta Kudu, Anthony Siyako, ya sauya sheka zuwa jam'iyyar PDP mai adawa. Sanatan ya koma PDP ne bayan rasa tikitin jam'iyyar APC.
Sanata mai wakiltar Gombe ta Kudu, Anthony Siyako, ya sauya sheka zuwa jam'iyyar PDP mai adawa. Sanatan ya koma PDP ne bayan rasa tikitin jam'iyyar APC.
Rundunar IRGC ta Iran ta yi barazanar kai munanan hare-hare kan sansanonin Amurka da jiragen ruwa idan aka kai hari kan tankokin mai ko jiragen kasuwancin Iran.
Wata kotu a ƙasar Pakistan dake tafiyar da mulki da dokokin musulunci, ta yanke wa wata matashiya yar shekara 26 hukuncin kisa bisa zargin batanci ga Annabi.
A karon farko cikin shekaru da dama farashin danyen man fetur, ya yi tashi mai girma a kasuwannin duniya. Karon farko tun hawan Buhari mulki kenan a 2015..
Gwamnatin Najeriya ta bayyana bukatar ta ga kasar Saudiyya, inda ta bukaci Saudiyya ta cire Najeriya daga jerin kasashen da ta sanya wa takunkumin hana shiga.
Wani mummunan lamarin da ya lakume rayuwar ɗaliban sakandire biyu a ƙasar Afirka ta kudu ya tada hankali, dalibi ya bindige abokinsa ɗalibi kuma ya kashe kansa.
Gwamnatin kasar Saudiyya ta yi watsi da jita-jitar dangane da batun dage yin aikin Umrah na bana saboda karuwar cutar COVID-19 wacce aka fi sani da korona, Dail
Mutumin da ke karban albashi shekarun da suka wuce, ya nunka Aliko Dangote kudi a 2022. Crypto ta sa Changpeng Zhao ya zama Attajiri, ya ribanya Dangote hudu.
Wani magidanci dan asalin kasar Zimbabwe ma 'ya'ya 9 wanda ke zaune a daki ciki da falo, cike da abin mamaki ya bayyana burinsa na ninka yawan yaran da yake da.
Wata mata mai juna biyu ta nuna karfi, bajimta da jarumta wanda ya janyo kowa ya watse aka bata fili a wani biki da ta je tana kwasar rawa. Sai dai kasancewarta
Babu Gwamnan CBN Godwin Emefiele a cikin Gwamnonin manyan bankunan da suka fi kokari. Alkaluma sun nuna irinsu Tarek Amer da Abdellatif Jouahri sun yi gaba.
Labaran duniya
Samu kari