Rundunar yan sandan kasar Ghana ta bayyana wata doka da ta hana cutar mata ko miji a tarayyar aure, ta ce za a iya daure duk wanda ya yi laifi a gidan yari.
Rundunar yan sandan kasar Ghana ta bayyana wata doka da ta hana cutar mata ko miji a tarayyar aure, ta ce za a iya daure duk wanda ya yi laifi a gidan yari.
Sabon rikici ya barke a jam'iyyar PDP reshen jihar Imo, inda wani babban jigon jam'iyyar, Emmanuel Iwuanyanwu, ya bayyana cewa babu wanda ya isa ya koreshi.
Wata babbar kotu dake zaman ta a Abuja ta sanar da ranar 16 ga watan Afrilu a matsayin ranar da za ta bayyana hukuncin da ta yanke akan IGP Muhammad Adamu.
Yan sanda a babban birnin tarayya, Abuja, sun kama wani mutumi mai sana'ar kafinta da zargin yana bata sunan tsohon ministan Najeriya, Mr. Femi Fani Kayode.
Jagoran APC, Bola Ahmed Tinubu ya roƙi gwamnatin tarayya da ta ɗauki matasa masu jini a jika 50 miliyan aikin soja don kawo ƙarshen matsalar tsaro a ƙasar nan
Wasu yan bindiga sun yi awon gaba da fasinjoji uku a jihar Osun kuma sun nemi a biya 50 miliyan kuɗin fansa, daga cikin su akwai ɗan uwan sarkin Hausawan yankin
Mai Baiwa shugaba Buhari shawara kan harkokin yaɗa labarai, Mr. Femi Adesina ya maida kakkausan martani kan kalaman da tsohon shugaban ƙasa Atiku Abubakar ya yi
Africa ta sake shiga wata sabuwar yarjejeniya da kamfanin Johnson & Johnson wajen samar da allurar rigakafin kamfanin kusan guda 400 miliyan ga nahiyar Africa
Jagoran jam'iyya mai mulkin ƙasar nan kuma tsohon gwamnan jihar Lagos, Bola Ahmed Tinubu yace wajibi ne jihar Kano da jihar Lagos su cikagaba da zama lafiya.
Rundunar yan sandan kasar nan ta samu nasarar cafke mambobin IPOB 16 da ake zargi da kitsa rikice-rikicen da ake samu a yankin kudu maso gabashin ƙasar nan.
Labaran duniya
Samu kari