Sanata mai wakiltar babban birnin tarayya Abuja a majalisar dattawa, Ireti Kingibe, ta shirya komawa jam'iyyar ADC. Ta sanya lokacin da za ta yi rajista.
Sanata mai wakiltar babban birnin tarayya Abuja a majalisar dattawa, Ireti Kingibe, ta shirya komawa jam'iyyar ADC. Ta sanya lokacin da za ta yi rajista.
Gwamnatin Amurka ta saka Najeriya cikin jerin kasashen da aka kakaba musu takunkumin balaguro, saboda matsalolin tsaro da na takardun shige-da-fice.
Babban Bankin Najeriya CBN ya ƙaryata zancen da ake yaɗa wa cewa babu kuɗi a Najeriya don saida aka buga sabbi na kimanin 60 biliyan a watan Maris da ya gabata.
A yau kasar Saudiyya ke zuba na'urorin zuba ido don duba jinjirin watan Ramadana. A duk shekara kasar Saudiyya kan yi amfani da na'urorin zamani don duba watan.
Gwamnan babban bankin Najeriya (CBN) ya bayyana cewa ciyo bashin da gwamnati ke yawan yi ba laifi bane kuma ba zunubi bane, amma ƙalubale ne ga cigaban ƙasa.
Wasu 'yan Najeriya da dama sun makale a yayin da wani dutse da ke aman wuta ya yi wata fashewa a Tsibirin Carribean. An dauki dama zuwa wasu kasashen makwabta.
Rundunar yan sandan kasar Norway, a ranar Juma'a ta ce ta ci Farai minista Erna Solberg tara saboda karya dokar bada tazara na COVID-19. An ci tarar Solberg ne
Rahoton da muka samu daga jaridar Al-Jazeera ya nuna cewa Allah ya yi wa Yarima Philip, mijin sarauniya Elizabeth na kasar Ingila rasuwa. Yarima Philip ya jima
Yan majalisar dokokin kasar nan dake cikin kwamitin majalisa kan harkar kiwon lafiya, sun yi matuƙar fusata bisa rashin bayyanar shugaban hukumar MDCN yau.
Mata na kara nuna bajintarsu a duniya inda a wasu wuraren suke gogaya da maza wurin wasu ayyuka da sana'o'i da a baya ba haka lamarin ya ke ba. Bakwai daga ciki
Gwamnatin Najeriya ta ci burin ceto mutane miliyan 100 daga talauci. Shugaban bankin Duniya, David Malpass, ya bayyana wannan a taron IMF da ake yi a Amurka.
Labaran duniya
Samu kari