Sani Hamza
5085 articles published since 01 Nuw 2023
5085 articles published since 01 Nuw 2023
SEREC ta ce Najeriya na fuskantar barazanar rasa haraji da zuba jari na N1.6tn saboda durkushewar tashoshin ruwa da rashin ingantattun hanyoyin sufuri.
Gobara a tashar wutar lantarki ta Egbin ta lalata na’urar TCN mai 150MVA a Legas, wanda ya haddasa karancin wuta a Ikorodu, Sagamu da Maryland da sauransu.
Ana fargabar makiyaya sun kashe mutane 9 ciki har da dan sanda a Benue, yayin da matsalar tituna ke hana jami’an tsaro isa cikin gaggawa domin ceto rayuka.
Gwamnatin Katsina ta amince da kashe fiye da Naira biliyan daya don ayyukan ilimi, lafiya da wutar lantarki tare da tallafawa manoma da yaki da cutar cizon sauro.
Hatsarin tirela a hanyar Lambata-Lapai da ke jihar Neja ya hallaka mutane 22 yayin da 20 suka jikkata. FRSC ta danganta hakan da gudun wuce sa a.
An gurfanar da wani matashi, Rasaq Gafar a Ibadan bisa barazanar kashe Gwamna Adeleke. Kotu ta bayar da belinsa amma bai cika sharudda ba inda aka tura shi kurkuku.
A shekarar 2025, kwamishinoni uku sun yi murabus daga gwamnatin Kano bisa dalilai daban-daban, ciki har da zargin alaka da dilan kwayoyi da matsin lamba daga jama'a.
Gini ya rufta kan uwa da 'ya'yanta biyar sun mutu a Katsina sakamakon mamakon ruwan sama, wand aya yi ajalinsu. An ce an kwantar da wasu 4 asibiti.
Safiya Umar ta bayyana cewa ba ta tare da Ahmad XM, inda lauyanta ya ce XM ya sake ta saki uku tun watanni biyar da suka gabata saboda wasu matsaloli.
Sani Hamza
Samu kari