Sani Hamza
5022 articles published since 01 Nuw 2023
5022 articles published since 01 Nuw 2023
Tsohon mataimakin shugaban Amurka, Dick Cheney, ɗaya daga cikin manyan masu fadi a ji a tarihin siyasar kasar, ya rasu yana da shekaru 84 bayan fama da ciwon zuciya.
Kotu a Ilorin ta wanke mata biyu da ake zargi da mallakar bindiga, yayin da ta yanke hukuncin kisa ta hanyar rataya ga 'yan fashi da makami uku a Kwara.
Dr. Walid Phares ya bukaci Trump ya kafa sansanin soja a Port Harcourt don hana Boko Haram da masu jihadi kisan Kiristoci da barazana ga tsirarun Musulmi.
Donald Trump ya ba da umarnin a fara gwajin makaman nukiliya nan da nan don daidaita da Rasha da China, matakin da ya haifar da suka daga majalisar Amurka.
Kanal Mohammed Ma’aji, tsohon mai ba tsohon gwamna Timi Sylva shawara kan tsaro, na cikin wadanda ake zargi da jagorantar yunkurin juyin mulki a Najeriya.
Donald Trump ya yi barazanar kai hare-haren Amurka a Najeriya saboda zargin kashe Kiristoci. Tinubu ya yi bayani cewa Najeriya na kare ‘yancin addini.
Farashin shigo da fetur ya ragu zuwa ₦829.77, ƙasa da na ₦877 da Dangote ke sayarwa yayin da Tinubu ya sanya harajin 15% domin ƙarfafa tace mai a Najeriya.
NDLEA ta kama mawaki Steady Boy bisa zargin yunkurin karbar kilo 77.2 na miyagun kwayoyi da aka shigo da su daga Amurka, an kuma gano dakin hada kwayoyi a Legas.
Fiye da shekara 100 da suka wuce, Turawa sun mamaye Najeriya. Wannan rahoto ya duba yadda sarakunan gargajiya suka nuna jarumta da turjiya ga Turawan mulkin mallaka.
Sani Hamza
Samu kari