Sani Hamza
5699 articles published since 01 Nuw 2023
5699 articles published since 01 Nuw 2023
Majalisar koli ta harkokin addinin musulunci ta Najeriya ta fitar da bayanin cewa sadakin aure ya koma N142,932 yayin da diyyar rai ta koma N567,728,000.
Kungiyar Yiaga Africa ta bayyana cewa za a iya samun tashin hakula a kananan hukumomin takwas na Edo a lokacin zaben gwamnan jihar da za a gudanar ranar Asabar.
A yayin da al’ummar Edo ke shirin kada kuri’a a zaben sabon gwamna a ranar Asabar, 21 ga Satumba, mun yi cikakken bayani kan laifuffukan zabe a Najeriya.
Wata majiya daga hukumar EFCC ta bayyana cewa Yahaya Bello ya sake sulalewa a karo na biyu da taimakon gwamnan Kogi amma har yanzu ana nemansa ruwa a jallo.
Mazauna garin Bode Sa'adu da ke karamar hukumar Moro a jihar Kwara na cikin alhini sakamakon mamakon ruwan sama da ya haddasa ambaliyar da ta nutsar da gidajensu.
Saudiya ta ce ba za ta daina kokarinta na neman 'yancin kasar Falasdinu ba, kuma ba za ta kullawata alaka ta diflomasiya da Isra'ila har sai an cimma hakan.
Allah ya karbi rayuwar shahararren mai gabatar da shirin 'Rai Dangin Goro,' Ahmad Isa Koto. An ce ya rasu a birnin Legas bayan fama da doguwar jinya.
Bayanai sun fito yayin da shugaban ƙasa Bola Tinubu ya gana da tsohon shugaban hukumar INEC, Farfesa Attahiru Jega a fadar shugaban ƙasa da ke Abuja.
Jam'iyyun siyasa 9 da suka hada da RM, SDP, ZLP, APM, ADP, APP, Accord, YPP, da kuma AA sun rutsa tsarinsu tare da marawa Monday Okpebholo na APC baya a jihar Edo.
Sani Hamza
Samu kari