Salisu Ibrahim
5668 articles published since 29 Dis 2020
5668 articles published since 29 Dis 2020
Gwamnatin Najeriya ta sake cire sunayen wadanda ta yi afuwa bayan da aka yi ta sukar jerin wadanda aka bayyana za a sake daga magarkama a Najeriya.
Ana fargabar zaman Lapai bayan da wata tankar mai ta kife a hanya, ana ci gaba da aikin kwashe man da ke cikinta, lamarin da ya jawo hankalin jama'a a yankin.
Tuni an tura sunayen garuruwa shida ake tunanin za a zabi daya ta zama jiha a yankin Kudancin Najeriya bayan da majalisa ta amince da bukatar da aka gabatar.
Gwamna Soludo ya bayyana kudirin ba da kudi ga wadanda suka zabe shi a zaben da a yi nan kusa a jihar Anambra, ADC ta ce a dauki mataki cikin gaggawa.
Kasashen larabawa sun ce sun ji dadin yadda Hamas ta yi na'am da batun zaman lafiya da Trump ya gabatar don tsagaita wuta a zirin gaza a Isra'ila ke shiri.
Isra'ila ta bayyana fara tsagaita wuta a Gaza bayan Donald Trump ya karkato hankalin Hamas da Isra'ila kan batun zaman lafiya a yankin na Larabawa.
Majalisar shura ta jihar Kano ta sanar da dakatar da Malam Lawan Triumph daga yin wa'azi har sai ya kare kansa a gaban majalisar kamar yadda aka kai kokensa gabanta.
Rikicin manoma da makiyaya ya yi kamari a karamar hukumar Darazo da ke jihar Bauchi ya jawo daina zuwa gona. Manoma sun bukaci gwamna ya dauki mataki.
Kungiyar MURIC ta nemi a kafa kotunan Shari’a a Kudu maso Yamma da kuma ayyana ranar Juma’a a matsayin hutu don sauƙaƙa wa Musulmai yin ibada a kasar.
Salisu Ibrahim
Samu kari