Muhammad Malumfashi
21506 articles published since 15 Yun 2016
21506 articles published since 15 Yun 2016
Buba Galadima ya yi gwagwarmaya da Muhammadu Buhari suka samu sabani bayan hawan shi mulki ya ce ya yafe wa Buhari bayan mutuwar da ya yi a London.
Bayan rasuwar Muhammadu Buhari, wani bidiyo ya nuna ganawar tsohon shugaban kasa da Bola Tinubu a taron kaddamar da littafi a watan Janairu 2024.
Tsohon gwamnan jihar Lagos, Akinwunmi Ambode ya yi ta'aziyyar rasuwar Muhammadu Buhari, inda ya bayyana shi a matsayin shugaba mai tsoron Allah da adalci.
Yayin da ake jimamin rasuwar tsohon shugaban kasa, Gwamnan Katsina, Dikko Umaru Radda ya bayyana halayen marigayi Muhammadu Buhari na raha da kishin kasa.
Buhari ya bayyana cewa ya mallakidala 150,000 ne kacal a banki tare da wasu gidaje da dabbobi da filaye, wanda ke nuni da cewa yana gudanar da rayuwarsa cikin sauki.
Shugaban Iran, Pezeshkian, ya ce za su iya warware sabani da Amurka ta hanyar tattaunawa, amma amana ce kalubale bayan yunkurin kisan gilla da Isra'ila ta masa.
Jam'iyyar haɗaka watau ADC ta gargaɗi shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu da ya taka wa muƙarrabansa burki, ta ce da Jonathan ya lalata adawa da APC ba ta hau mulki ba.
A labarin nan, za a ji cewa hukumar kiyaye afkuwar hadurra ta kasa ta zargi gudun wuce sa'a da aron hannu ne suka jawo mummunan hadarin mota a jihar Kano.
A labarin nan, za a ji cewa mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya kai ziyarar gidan iyalan marigayi Alhaji Aminu Dantata, amma manyan APC ba su tarbe shi ba.
Muhammad Malumfashi
Samu kari