Jaruman Indiya 10 mafi arziki da tarin dukiya
Kamar yadda masana'antar fina-finan Indiya take ci gaba da habaka, musamman hauhawar adadi na masoya, inganci da kuma kudaden shiga da suke samarwa da sauransu. Dandalin fina-finan na Indiya mai sunan Bollywood ya shahara a duniya a halin yanzu.
Dukkan masoya fina-finan Indiya za suyi sha'awar sanin darajar tauraron su ta fuskara kaurin suna da yayi da kuma tarin dukiya da samu wadda itace babbar nasara a fagen sana'ar ta su. Legit.ng ta kawo muku jerin jarumai goma mafi zurfin aljihu.
10. John Abraham
9. Sanjay Dutt
8. Ranbir Kapoor
7. Saif Ali Khan
6. Hrithik Roshan
KARANTA KUMA: 'Yan sanda sun cafke mutane biyu da bindigogi a taron jam'iyyar PDP
5. Akshay Kumar
4. Aamir Khan
3. Salman Khan
2. Amitabh Bachchan
1. Shahrukh Khan
Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Domin shawara ko buƙatar bamu labari, tuntuɓe mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Ku duba shafukanmu na dandalin sada zumunta a:
https://facebook.com/naijcomhausa
https://twitter.com/naijcomhausa
Asali: Legit.ng