Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Sama da mutane 70 dake zaune a Janguza, wani garin manoma a karamar hukumar Tofa dake jihar Kano, ke kokarin maka gwamnatin jihar Kano a kotu sakamakon saba ma wata yarjejeniya akan diyar fili da gwamnatin jihar tayi.
Shugaban jam’iyyar All Progressives Congress (APC), John Odigie-Oyegun, y ace jam’iyyar zata yi duk abinda ke yiwuwa domin lashe zaben gwamnan jihar Ekiti da Osun da za’a gudanar a wannan shekaran. Yayinda yake jawabi a taron
Wata likita da aka ambata da suna Hauwa Ibrahim wacce ta kasance ma’abociya ce ta kafar sada zumunta tab a maza shawara kan su airi mata sama da guda daya idan har suna da halin yin haka domin guje ma yaduwar fasikanci.
A kokarin ganin an magance karancin kananan kudade a ranar Talata, 27 ga watan Fabrairu, babban bankin Najeriya ya fara wani shiri bisa kudirin ganin an cika kasuwanni da kananan kudade kamar su N100, N50, N20, N10 da kuma N5.
Amma daga hango su, sai barayin suka bude musu wuta, inda su ma Sojojin suka mayar da wuta, nan fa aka yi kare jinni, biri jini, inda Sojoji suka kashe barayin guda uku, su kuma suka yi asarar Soja daya, a yanzu an mika gawar Soja
Kamar dai yadda muka samu daga majiyoyin mu, jam'iyyar adawa a Najeriya ta Peoples Democratic Party (PDP) tuni ta fara zawarcin akalla yan majalisar dattijai 22 tare da 'yan majalisar wakilai 50 kafin zaben gama gari mai zuwa na 2
Gwamnatin Tarayya ta bayar da sabon umarnin akan tsigar da za a rika kira sunan shugaban kasa, Muhammadu Buhari a da shi Boss yace, da ga yanzu za a rika kiran Buhari da tsigar, “SHUGABAN KASAR NAJERIYA, MUHAMMADU BUHARI.
Gwamnatin tarayyar Najeriya karkashin jagorancin shugaba Muhammadu Buhari ta ayyana cewa har ya zuwa watan Satumbar shekarar da ta gabata ta 2017, ta rabawa jahohin Najeriya 36 bashin akalla Naira 1.91 tiriliyan daga asusun
An samu kazamin tashin hankalin a unguwannin Akala da kuma Idi-Oro dukkan su dake a karamar hukumar Mushin ta jihar Legas a jiya Talata tsakanin wasu gungun 'yan daba da kuma 'yan sandan Najeriya dake yankin inda kuma hakan yayi
Mudathir Ishaq
Samu kari