Zaben 2019 : Za'a sake saida katin neman tallafi wa Buhari kuwa? – Ashafa Murnai

Zaben 2019 : Za'a sake saida katin neman tallafi wa Buhari kuwa? – Ashafa Murnai

Shin shugaba Buhari zai kara neman gudumuwar kudi kamfen daga wajen 'yan Najeriya idan zai kara tsawa takara kuwa?

A lokacin yakin neman zaben 2015, shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya nemi al’ummar Najeriya su taimaka masa da gudummawar kudaden kamfen.

Ta haka aka fara sayar da katin kamfen din sa irin wanda aka saka wa wayar tarho ta hannu. Jama’a da dama musamman talakawa da matasa suka ta sayan wannan katin dan taimakawa Buhari.

Zaben 2019 : Za a sake saida katin neman tallafi wa Buhari kuwa – Ashafa Murnai
Zaben 2019 : Za a sake saida katin neman tallafi wa Buhari kuwa – Ashafa Murnai

A jikin kowane kati akwai hotunan Buhari kuma an rubuta, ‘Mu hada hannu mu ceto Najeriya’

Wannan kati ya karade fadin kasar nan, lungu-lungu, sako-sako, tsoho da yaro, kowa ya tallafa wa wannan tafiya.

KU KARANTA : EFCC ta sake gurfanar da tsohon sakataren INEC bisa laifin karbar cin hanci daga Diezani

Shin kai da ka sayi ko an hada hannun da kai? An ceto Najeriya din kuwa? Ko za ka sake sayen kati idan an sake sayarwa don zaben 2019?

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel