Mudathir Ishaq
18639 articles published since 08 Yun 2016
18639 articles published since 08 Yun 2016
Wani mashaidin wannan mugun gani da mugun ji, Lawwali Mashema ya bayyana cewa, dubunnan al'umma daga garin na Zurmi sun yi gudun neman tsira har na tsawon kilomita 50 daga muhallan su domin tseratar da rayukansu da wahalar duniya.
Tun makonni da shude na bujurowar wannan takaddama a kasar nan, ba bu wanda yace uffan tsakanin shugaban kasar da kuma Ministar da ake zargi duk da irin hura wuta da al'umma gami da kafofin watsa labarai ke yi a kasar nan.
A jiya Juma'a ne wasu 'yan fashi da makami suka kashe wata budurwa mai suna Njoku Uchechi a wata fashi da su kayi kusa da Diamond Bank dake Suru-Alaba dake Legas. 'Yan fashin sun tare ta bayan ta fito daga bankin sannan suka harbe
Fitaccen jarumin wasannin shirin masana’antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood, Ali Nuhu, ya gabatar da kyautar lambar yabo ga gwamnan jihar Kano, Dakta Abdullahu Umar Ganduje. Ali Nuhu ya mika kyautar ne ga gwamna Ganduje da
Jami'an rundunar sojin Najeriya da marecen yau ne suka sanar da samun nasarar cafke wata babbar mota kirar bas kamfanin Nissan dauke da mutane 20 da suke zargin 'yan bindiga ne makare da muggan makamai akan hanyar su ta zuwa Abuja
Babbar makarantar koyon fasaha ta rundunar sojin saman Najeriya watau Air Force Institute of Technology (AFIT) dake a garin Kaduna a ranar Juma'ar da ta gabata ne ta baje kolin wasu sabbin na'urorin da ta kera yayin bikin yaye dal
Yayin kasar Najeriya ke cigaba da murmurewa daga bala'in da 'yan kungiyar ta'addancin Boko Haram dake ikirarin cewa su musulmai ne, kwatsam sai kuma ga wasu sun bulla su kuma da ke kiran kan su 'yan hakika. Su dai wadannan mutanen
Yayin da ake ta kara matsewa shekarar zabe a Najeriya ta 2019, siyasa a dukkan lungu da sako kuma a kowane mataki na ta kara zafafa musamman ma a tsakanin masu neman kujeru daban-daban. Wannan ne ma ya sa kamar dai yadda masu fash
Akalla shugabannin kananan hukumomi 13 ne a cikin 23 dake a jihar Benue suka canza sheka daga jam'iyyar All Progressives Congress (APC) zuwa Peoples Democratic Party PDP biyo bayan komawar gwamnan jihar PDP a satin da ya gabata.
Mudathir Ishaq
Samu kari