Mudathir Ishaq
18639 articles published since 08 Yun 2016
18639 articles published since 08 Yun 2016
A ranar Juma'ar da ta gabata ne tsohon gwamnan jihar Jigawa Alhaji Sule Lamido, ya kaddamar da kansa a matsayin dan takara daya tilo da ya cancanci tikitin takarar kujerar shugaban kasa na jam'iyyar PDP da zai fafata a zaben 2019.
A cikin satin da ya kare ne Sanatan jihar Kano ta tsakiya, Rabi’u Musa Kwankwaso, da ragowar wasu mambobin majalisar dattijai da ta wakilai ta jawo barkewar cacar baki da cece-kuce a fadin Najeriya. Daga cikin wadanda suka canja
A dubawar da manema labarai sukayi wa wanda ake zargin da kuma sauran masu laifi a shelkwatar yan sandan jihar dake birnin Kebbi, kwamishinan yan sandan jihar, Kabiru Ibrahim yace wanda ake zargin ya dade yana sace motoci yan gudu
Gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari ta zabi mataimaka da yawa a karkashin ofishin uwargidan shugaban kasa da kuma matar mataimakin shugaban kasa bayan da alkawarin rushe ofisoshin da yayi, a baya yace ba zai yi ba
Kamar yadda shafin jaridar The Punch ya ruwaito mun samu rahoton cewa, wani jariri dan watanni 3 da haihuwa ya riga mu gidan gaskiya cikin wata Mota yayin da Mahaifiyar sa ta manta da shi wajen kuskuren ajiye sa a gidan raino.
Kakakin hukumar kwastam na Najeriya, Mr Joseph Attah, ya bayyana cewa hukumar kwastam ta damke kwantena daya jibge da kayan Sojoji da wasu kayayyaki daban a ranan Juma’a, 27 ga watan Yuli, 2018 a Aba zuwa Fatakwal.
Ficewar tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso da wasu 'yan majalisa daga jam'iyyar APC, ba zai kawo wata tangarda a gare ta ba ta fuskar siyasa kamar yadda gwamnan jihar Kano, Abdullahi Ganduje ya bayyana.
An kama dan fashin mai suna Hafizu Magaji a yankinsu na Tudun Murtala bayan ya addabi mutanen Tudun Murtala, Rimin Kebe, Kwana Hudu da wasu sassan unguwanni na birnin Kano kamar su Bakin Kasuwa, Bakin Zuwo da Jakara.
Shahararren shafin nan na Google zasu bude yanar gizo a kyauta a wasu yankuna guda 200 dake Legas da kuma yankuna 5 a wasu sassa na kasar nan daga yanzu har zuwa shekara ta 2019. A cikin lokacin sama da yan Nageriya miliyan 10 ne
Mudathir Ishaq
Samu kari