Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Wata babbar kotun jihar Zamfara dake zamanta a garin Gusau ta yankewa Lawali Attahiru Dogonkade, mamba a majalisar dokokin jihar Zamfara, daurin shekaru 4 a gidan yari bayan samun sa da laifin damfarar N31m. Alkalin kotun, Jastis
Watanni Shida kacal suka rage wa mulkin, amma har yanzu jihohi 10 basu amfana daga ciyarwar ba. Daga Naira biliyan 336 na ciyar da yara miliyan 24 na makarantun gwamnati, Naira biliyan 651 ce kacal ta fito wacce take iya ciyar da
A kokarin mu na cigaba da kawo maku labaran da suka shafi masana'antar shirya fina-finan Hausa da ake yi wa lakani da Kannywood, yau ma gamu dake da wata fita da daya daga cikin fitattun jarumai kuma sabuwar fuska a masana'antar y
An kaddamar da bikin nadin sarautan dan takaran kujeran shugaban kasan jam’iyyar adawa Peoples Democratic Party (PDP) a matsayin Wazirin Adamawa na bakwai a Yola, babban birnin jihar Adamawa. Tsaffin gwamnoni, sarakunan gargajiya,
Hukumar nan ta gwamnatin tarayya dake yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa watau Economic and Financial Crimes Commission (EFCC) ta samu takardar hurumin kamo tsohuwar ministar mai ta Najeriya, Diezani Alison Maduek
A ranar Juma'a ne gwamnan jihar Kebbi, Abubakar Atiku Bagudu, ya kai ziyarar ta'aziyya da jaje a makarantar sakandiren 'yan mata ta kwana Maga inda wasu dalibai uku su ka mutu. Shugabar makarantar sakandiren, Lami Abubakar, ta sha
Shugaban jam'iyyar All Progressives Congress (APC) mai mulki a mataki na kasa, Kwamared Adams Oshiomhole ya ce za suyi anfani da mata wadan da suka ansa sunan su wajen karkato da zukatan wadanda aka batawa rai a jam'iyyar. Mista O
Majiyarmu, tace, "a safiyar jiya misalin 10:00am sun mana kwanton bauna, sun kuma sake kame mana mutane, sun kuma kwace motocin yaki na igwa da manyan bindigogi, amma munyi nasarar kwaso gawarwaki shuda daga wadanda muka je debowa
A shekara ta 2016 Benin ta nemi Faransa data dawo mata da Ababan tarihin ta wanda ya hada da gumaka, zanuka da kuma abubuwan da ta sassaka.Wanda a wancan lokacin shugaban kasar yaki amincewa da wannan bukata a watan Nuwamba na ..
Mudathir Ishaq
Samu kari