Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Darakta Janar na cibiyar kula da magunguna da abinci, NAFDAC, Mojisola Adeyeye, ya bayyana cewa kashi 70 na matasa da yara maza na amfani da miyagun kwayoyi a jihar Kano. A Kano, matar shugaban kasa, Aisha Buhari da Sarkin Kano,
A dukkan kasashe masu hankali, babu wannan matsalar, saboda sun san babu aljannu, babu maita, bokaye maqaryata ne, kuma tsafi da asiri bassu ci, aiki kawai ake da kimiyya da ilimin Boko, ba surkulle da zamba da sunan addinai ba
A ranar 6 ga watan Disamba, jaruma Rahama Sadau, wacce tuni tauraruwarta ta ke haskawa a bangaren shirya fina finan kudancin Nigeria, ta cika shekaru 25 a doron duniya. Jarumar, ta dauki wasu zafafan hotuna da suka rikita masoyant
Mun samu cewa wani dan takarar kujerar gwamnan jihar Akwa Ibom a karkashin inuwa ta jam'iyyar APC, Mista Nsima Ekere, ya bayyana cewa da dukkanin alamu jam'iyyar adawa ta PDP ba za ta yi nasara ba a zaben 2019.
APC ta sha alwashin daukar kwararan matakai kan Gwamna Amosun da takwaransa Okorocha kan yunkurin yiwa jam'iyyar tawaye. Haka zalika jam'iyyar ta fara sa ido kan wasu ministoci guda biyu, Shittu da Dalung, da ma Daraktan VON...
Shugaban jam'iyyar na kasa, Uche Secondus, a yayin mika tutar jam'iyyar ga 'yan takarar, ya ce wadanda suke son yin fito na fito da jam'iyyar da kuma 'yan takararta daga shiyyar Kudu maso Yamma, to su shirya da kyau.
Majiyar Legit.com ta ruwaito daga cikin mutane goma sha biyu da aka kashe akwai mutane biyar yan gida daya da harin ya rutsa dasu yayin da suke kan hanyarsu ta dawowa filin sauka da tashin jiragen jahar Sao Paulo, inji hakimin gar
Babachir David Lawal, ya nisantar da kansa daga wani jawabi da Amina Mohaned ta yi, wanda yake alakabtashi da tonon sililin da tayi kan zargin da ake mata na aikata wani laifi. Babachir ya yi kira ga al'ummar Nigeria da su yi wat
A yayin da har yanzu ake kan teburin sulhu tsakanin gwamnatin tarayya da kungiyar malaman jami'o'i ta kasa (ASUU) a kan yajin aikin sai baba-ta-gani da kungiyar ta shiga tun watan Nuwamba, sai gashi kungiyar malaman makarantun kim
Mudathir Ishaq
Samu kari