Mudathir Ishaq
19184 articles published since 08 Yun 2016
19184 articles published since 08 Yun 2016
Hukumar jin dadin alhazan Najeriya NAHCON ta bayyana farin cikinta bisa soke dokokin kariya daga cutar COVID-19 da gwamnatin kasar Saudiyya take a farkon makon.
Abuja - Jam'iyyar All Progressives Congress APC na gudanar da taron gangamin shugabanninta na jihohi a fadin tarayya a yau Asabar, 16 ga watan Oktoba, 2021.
An yi waiwaye kan kudaden da shugaban kasa, Muhammadu Buhari, da mataimakinsa suka kashe kan tafiye-tafiye da kayan abinci da makwalashe daga shekarar 2016.
Komai ya kankama domin gabatar da kasafin kudin 2022 a gaban yan majalisar wakilai da na dattawa a hade. Ana sa ran zai isa majalisar misalin karfe 11 na safe.
Shugaban jami'ar Al-Istiqama da ke Sumaila a jihar Kano, Farfesa Salisu Shehu ya alakanta matsalolin da kasar nan ke fama da su da satar jarabawa a kasar nan.
Kwararren malami kuma shugaban Jami'ar Al-Istiqamah da ke jihar Kano ya bayyana wasu abubuwan da suka jawo tabarbarewar ilimi da jarrabawa a Arewacin Najeriya.
Wasu Magoya bayan Gwamna Yahaya Bello sun jefa wa wa Kungiyar Bola Tinubu martani. Gwamna Bello ne ya fara cewa ya kama Bola Tinubu ya yafe takara a zaben 2023.
Legit.ng ta zanta da tsohon ministan wasanni, Solomon Dalung. Fitaccen dan siyasan ya zanta da Legit.ng ne kan rikicin cikin gida da ya addabi jam'iyyar APC.
Aisha Yesufu, hahrarriyar 'yar fafutuka kuma mai rajin kare hakkin mata ta ce ita bata ce Maguzawa sune suka kafa jihar Kano ba kamar yadda wasu ke ta yayatawa.
Mudathir Ishaq
Samu kari