Mudathir Ishaq
19184 articles published since 08 Yun 2016
19184 articles published since 08 Yun 2016
Hedkwatar tsaro tace rundunar sojin sama ta Operation Thunder Strike, sun samu nasarar ragargazar 'yan ta'adda a sansaninsu dake wuraren dajin Kuduru a Kaduna.
Jarumar fina-finai, Rahama Sadau, tanada dalilai masu yawa da zata godewa Allah da ya bata ikon kara shekara daya a duniya. Jarumar ta cike shekaru 27 a duniya.
NAAT ta ja kunnen gwamnatin tarayya a kan rashin amincewa da salon biyan albashi da ASUU ta gabatar na UTAS. Ta ce kada gwamnati ta yarda wata kungiya juya ta.
Gwamnan Nasarawa, Injiniya Abdullahi A. Sule, ya ce wajibi ne a fuskanci ta'addanci gaba da gaba sannan a canja salo idan dabarun da aka yi amfani da su sun ki.
A yayin da yake yi wa jami'ar fatan alkhairi, jawabin nasa ya nuna kaɗuwa dangane da saƙon cikin wasiƙar wadda tazo daga ofishin babban mataimakin shugaban jami
Sarkin Kano, Alhaji Aminu Ado Bayero ya kai wa gwamnan jihar Legas ziyara ta musamman a ranar Lahadi. Sarkin ya hadu da gwamnan a gidan gwamnatin jihar Legas.
Malam Khalil, wanda ya bayyana mamakinsa ƙarara da rahotannin da ƴan jarida suke fitarwa akan cewa Malaman Kano sun yarje tare da amincewa da Bola Ahmed Tinubu
A wani cigaba da aka samu, fitacciyar jarumar fina-finan kudancin Nigeria, Regina Daniels, ta bayyana cewa biloniyan mijinta, Ned Nwoko, zai iya ƙara auro wasu
Gwamnan jihar Abia, Okezie Ikpeazu, ya dakatar da shugaban ma'aikatansa, Anthony Agbazuere. Bayan bayyanar bidiyon Agbazuere yana watsa wa Odumeje 'Indaboski'.
Mudathir Ishaq
Samu kari