Mudathir Ishaq
18639 articles published since 08 Yun 2016
18639 articles published since 08 Yun 2016
Wani Saja Akor, ya mutu yayin da yabi wasu 'yan fashi da niyyar kama su yayin da suka zo yin fashi a wasu gidajen man fetur uku dake Igando, a wajen birnin Legas. Rahotanni sun bayyana cewar 'yan fashin sun harbi saja Akor amma da
Binciken ya gano cewa, idan ɗaya daga cikin ma'abota zama tare musamman ma'aurata ya na ƙoƙarin rage nauyin jikin sa, hakan zai yi tasiri ga ɗaya ma'abocin zaman koda kuwa babu rawar da yake takawa wajen tallafawa abokin zaman sa.
'Mun sha wuya, kuma munyi aiki tukuru wurin ganin jam'iyyar nan ta kafu, saboda haka ina kira ga dukkanin masu son tsaya wa takarar gwamna da su ba da hadin kai, saboda baza mu yarda wani ya bata mana tafiyar mu ba...'
Wata kotun gwamnatin tarayya dake zaman ta a garin Legas a jiya Litinin ta umurci wani kamfanin dake tu'ammali da harkokin teku watau ZAL Marine Limited da ya bai wa gwamnatin tarayya adadin makudan kudaden da suka kai
Kungiyar kwallon kafa ta Barcelona dake a kasar Sifen ta dirar wa shahararren tsohon dan wasan gaban nan na ta kuma dan kasar Brazil wata Neymar Jnr hari bisa yadda ya nemi ya rena masu wayau a karshen kakar wasannin da ta gabata
Sayed ya cigaba da fadin don haka jama’a su daina danganta ire iren kafiran nan da darikar Shehu Tijjani. “Idan da ana gudanar da tsarin addinin Musuluci a Najeriya, da hukuncin kisa za’a zartar musu, don kuwa sun fi kafirai kafir
A wata hira da ya yi da manema labarai, tsohon gwamnan jihar Filato kuma Sanata mai wakiltar Filato ta tsakiya, Jonah Jang, ya gargadi matasa masu burin tsayawa takara da su kiyayi majalisar dattijai. Yayin hirar da aka gudanar a
Rahotanni sun kawo cewa wasu manyan kasa na yunkurin ganin sun sasanta rikicin dake tsakanin gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje da Sanata Rabiu Musa Kwankwaso. Baraka ta shiga tsakanin aminan guda biyu tun bayan zabe.
Shugaban hukumar na jihar legas, Tunde Oladipo ne ya bayyana haka ga hukumar dillancin labaru, NAN a ranar Lahadi 4 ga watan Feburairu, inda yace suna kokari don ganin sun ilmantar da mazauna gidajen Yari, tare da tabbatar da ing
Mudathir Ishaq
Samu kari