Mudathir Ishaq
18639 articles published since 08 Yun 2016
18639 articles published since 08 Yun 2016
Wani matashi mai suna, Ledisi Kote, yana kwance yana fama da kanshi a wani asibiti, bayan wasu jami'an 'yan sanda na jihar Ribas sun harbe shi a kafa sakamakon.
Jami'an rundunar 'yan sanda na babban birnin tarayya Abuja sun samu nasarar ceto wasu yara guda biyu da ake zargin an rufe su a cikin bandaki a wani gida dake..
A daidai lokacin da zaben gamnan jihar Edo ke karatowa, babbar jam'iyyar APC mai mulki tayi asarar daya daga cikin jigon jam'iyyar, inda ya canja sheka zuwa...
Hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta reshen jihar Kano (KANSIEC) ta ce tuni ta fara gabatar da shirye-shiryen zaben kananan hukumomi da za a gabatar a jihar...
Akua Gaddafi, mace ta farko a cikin jami'an 'yan sandan kasar Ghana da ta zagaye kasashe hudu na yankin Afrika ta Yamma a cikin kwana daya ta bayyana cewa...
Matar aure ta kama mijinta kiri-kiri yana lalata da mahaifiyarshi, inda ake tunanin kotu za ta yanke musu hukuncin shekara 20 a gidan yari saboda wannan mummuna
Mafi yawan 'yan Najeriya munafikai ne, basa son karbar gaskiya. Ni, Halima Abubakar, na fada cewa akwai maza ma su aure da ke neman maza da mata. Su taimaki ray
Matashin nan da ake zargi da kashe mutane a jihar Ibadan, Sunday Shodipe, ya bayyana cewa ya kashe wata mata bayan ya gudu daga ofishin 'yan sanda na Mokola...
Da ya ke magana a kan hukuncin kotun, shugaban hukumar KAROTA, Baffa Babba Dan'agundi, ta bakin kakakin hukumar KAROTA, Nabilusi Abubakar, ya gargadi ma su man
Mudathir Ishaq
Samu kari