Mudathir Ishaq
18639 articles published since 08 Yun 2016
18639 articles published since 08 Yun 2016
Kakakin hukumar 'yan kwana-kwana na jihar, Alhaji Sa'idu Muhammad, shine ya shaidawa 'yan jarida na kamfanin dillancin labarai na Najeriya a ranar Alhamis din da ta gabata, inda ya bayyana cewa gobarar ta afku ne da tsakar dare.
Makasudin kafa gwamnati shine kare jama’a da dukiyoyinsu. Batun tsaro ba na mutum daya ba ne, abu ne dake bukatar hadin kan dukkan bangarorin gwamnati da jama’a ma bakidaya. Buhari kadai da bangaren zartarwa ba zasu iya ba, akwai
Wani jigo a kingiyar Kwankwasiya Wanda Kuma shine Dan majalisar wakilai na mazabar Kano ta tsakiya,Alhaji Abubakar Nuhu Dan Buram yace ,bin umurnin shugabanin da kuma gudun zubar da jini yasa jagoran su sanata Rabiu Musa Kwankwaso
Su dai fulanin sun maida martani, inda sukan farma kauyuka da kashe-kashe da sare-sare, da ma kone kone, musamman idan an saci shanunsu. Bidiyo da ake da yadawa a soshiyal midiya na nuna irin barnar da bangarorin suka yi wa juna
Kungiyar dake taimakon mutane da abinci na duniya ta tallafawa ‘yan Najeriya miliyan daya kayan abinci a yankin Arewa maso gabas a shekara 2017 wakilin kungiyar, Myrta Kaulard ya bayyana haka a lokacin da ya zanta da manema labaru
Kungiyar dai ta bayyana cewa ta karrama jarumar ne bisa la'akari da ta yi da irin gudummuwar da take bai wa cigaban kungiyar wajen yakar cututtukan da kan addabi mata a al'ummar mu ta hanyar shirin da take gudanarwa a gidan Talabi
Wani dan majalisar tarayya, Ahmad Idris Maje ya mallakawa kungiyar Izala wani katafaren masallaci da ya gina a jihar Plateau. Ahmad ya kasance an majalisa dake wakiltan mazabar karamar hukumar Wase na jihar Plateau a majalisa.
Wasu shaidu sun bayyana cewar, 'yan sandan sun haushi da duka ne, inda suke tambayar shi ya basu naira 100, shi kuma yaki bayar wa, abinda ya fusata daya daga cikin su kenan, ya doka mishi gindin bindiga a kai, sanadiyyar...
Rikicin dake tsakanin manyan jaruman wasan kwaikwaiyon Kannywood Ali Nuhu da Adam zango ya zo karshe yayin da aka sasanta su wannan sasanci ya faru ne bayan kokarin da wasu masu ruwa da tsaki a masana'antar fim Kannywood suka yi.
Mudathir Ishaq
Samu kari