Mudathir Ishaq
18639 articles published since 08 Yun 2016
18639 articles published since 08 Yun 2016
Mun kama su ne a lokacin da suke taruwa da nufin kaddamar da hari a wata gonar da gwamnan jihar Benuwe, Samuel Ortom ke kiwon kifi, da muka nufe su don yi musu tambayoyi, sai suka bude mana wuta, nan take mu ma muka mayar da biki.
Idan baku manta ba a shekarun baya sun taba shirya irin wannan rikicin, mu ka zo muka yi ta cece kuce a kai. Amma daga karshe mai hakan ta haifar sai suka maida mu ba mu san komai ba. dan haka kusan duk wanda ya sa kansa sai ya yi
A wani labarin kuma, Shekau ya koka kan yadda kungiyarsu ke fuskantar bala’I tare da kuntatawa daga rundunar Sojojin Najeriya, inda yace da wannan bala’in da yake fuskanta, gara yam utu ko ya shiga aljanna ya huta.
Kungiyar ta ce ta kafu ne domin tabbatar da cewar jam'iyyar PDP ta fitar da dan takara mai nagarta da zai samu goyon bayan dukkan 'yan Najeriya. A wata sanarwa da sakataren watsa labaran kungiyar, Imade Ize-Iyamu, ya aike wa da Na
Lauyan shi Kayode Ajulo, ya shaida wa majiyar mu cewar an gayyace shi ne ta hanyar kira a wayar tarho da hukumar 'yan sanda ta farin kaya suka yi mishi, inda aka bukaci ya bayyana a hedkwata kafin karfe sha daya na ranar Alhamis..
A cikin bidiyon Shekau ya kasa boye damuwar shi, akan harin da ake kawo musu, da kuma asarar mutanen sa da yake ta faman yi. Cikin murya mai ban tausayi, Shekau ya roki magoya bayan sa dasu dauki makamai su cigaba da taimaka masa
A yayin da a jiya, shugaban kungiyar Boko Haram, Abubakar Shekau, ke bayyana cewar ya gaji da masifar da dakarun sojin Najeriya suka saka kungiyar sa, sai ga shi hukumar sojin sama ta kasa ta fitar da wani faifan bidiyo da yake nu
Shugaban kungiyar jama’atu ahlus sunnanli da’awati wal jihad wanda akafi sani da Boko Haram ya saki wani sabon faifan bidiyo ind aya bayyana cewa shi fa ya gaji da wannan masifa, ya kosa ya mutu kawai ya shiga Aljannah.
Hukumar tsaron leken asiri ta sammaci Kassim Afegbua, mai magana da yawun tsohon shugaban kasa, Ibrahim Badamasi Babangida, Kassim Afegbua. Mr Kassim ya samu wannan gayyata ne ta wayar salula inda hukumar ta bukaci ya halarta.
Mudathir Ishaq
Samu kari