Mudathir Ishaq
18639 articles published since 08 Yun 2016
18639 articles published since 08 Yun 2016
An ruwaito cewa an harbe Agagowei a yankin Opolo dake Yenagoa, babban birnin jihar, a lokacin da yake kan hanyarshi ta dawowa daga taron jam'iyyar PDP da aka...
SERAP ta maka shugaban kasar ne saboda gaza bayyana sunayen mutanen da gwamnati tace ta kwato N800bn daga wajensu, da kuma ayyukan da aka yi da kudaden. Haka za
Jam'iyyar PDP ta kasance cikin rabuwar kai a 'yan kwanakin nan, sakamakon rashin jituwar da ta shiga tsakanin Sanata Biodun Olujimi da Mr Ayo Fayose. Sanata Bio
Hadi Sirika, ministan sufurin jiragen sama, ya sanar da cewa a ranar 30 ga watan Agusta, 2020 ne za a bude tashar jiragen . A watan Agusta, 2019 ne aka rufe ta
Gwamnatin jihar na kallon wannan ziyara a matsayin barazana da kuma karya dokokin mataki mataki na mulki, musamman da suka kebantu da masarautun jihar. Sai dai
AIG Yusuf na daga cikin wadanda aka karawa matsayi zuwa mukamin AIG kuma aka bashi shugabancin sashen rundunar na 14 da ke jihar Katsina. Sai dai, har zuwa loka
Daga cikin gidajen da aka kwace daga hannun Tafa Balogun akwai rukunin wasu gidaje shidda ma su daukan kwana uku a unguwar Ikoyi, wani gida mai dakin kwana biya
Har ila yau, 'yan bindigar sun yi awon gaba da dan sanda maras lafiya, yarinya mai shekaru 14, jami'in NSCDC da kuma mai gadi. Yan bindigar sun fara kai harin
Rundunar 'yan sanda a gabashin kasar Uganda ta sanar da cewa hasken walkiya ya hallaka yara goma yayin da jama'a ke fakewa bayan an saki wata babbar tsawa sakam
Mudathir Ishaq
Samu kari