Aminu Ibrahim
8480 articles published since 21 Agu 2017
8480 articles published since 21 Agu 2017
Rundunar 'yan sandan jihar Ebonyi ta damke wani mutum sakamakon zarginsa da ake da kashe dan uwansa mai shekaru 20 ma suna Ebubechi Orogwu, rahotanni sun nuna.
Gwamnatin tarayya ta bai wa 'yan Najeriya shawara a kan zuwa wurin bauta a ranar Talata. Ta ce matukar mutum ya kai shekaru 55 zuwa sama, toh a guji zuwa bauta.
Ministocin da suke cikin dakin taron sun hada da ministocin Shari'ah, Sufurin Jiragen Sama, Kudi, Sadarwar, Muhalli, Albarkatun Ruwa, Tsaro da kuma Ayyuka.
A cikin sanarwar da direktan watsa labaransa, Abdullahi Inuwa ya fitar, ya ce wadanda suka aikata wannan mummunan lamari da sauran masu aikata laifuka a jihar
Babban mai taimakawa gwamnan Bauchi a fanin watsa labarai, Mukhtar Gidado ne ya sanar da hakan cikin sanarwar da ya raba wa manema labarai a ranar Laraba a Bauc
A cikin sanarwar da NCDC ta saba fitarwa a daren kowacce rana a shafinta na Twitter, ta sanar da cewa karin sabbin mutum 241 da suka fito daga jihohin Najeriya
Wanda ya shigar da karar ya ki amince da rokon bayar da belin, ya roki kotu ta duba yanayin laifin da ake zargin wadda ya hada da barazana da rayuwar yarinyar.
Jami'in dan sanda ya harbe matashi mai shekaaru 20 a duniya da ke kan babur din baya bayan ya kasa bashi N100, mazauna garin Maiha a jiharAdamawa suka sanar.
Zababben shugaban karamar hukumar Agbado/Oke-Odo, Dr. Augustine Arogundade ya rasu. Shugaban karamar hukumar ya rasu ne yau Talata 2 ga watan Yuni 2020 da rana.
Aminu Ibrahim
Samu kari