Aminu Ibrahim
8480 articles published since 21 Agu 2017
8480 articles published since 21 Agu 2017
A rana irin ta yau wato 1 ga watan Oktoba ne Najeriya ta samu 'yancin kai daga turawan mulkin mallaka amma a shekarar 1960, ga waiwaye kan wasu batutuwa da suka
Wani gidan zoo na kula da namun daji davke Birtaniya ya raba wasu aku guda biyar don dirka wa masu kai ziyara gidan ashariya da su keyi kasancewarsu tare..
Babban Kotu da ke zamanta a Maiduguri ta yanke wa wani Mista Allen Abel hukuncin zaman gidan yari na shekaru 125 saboda damfarar da ya yi na Naira Miliyan 12.
Mista Lawan Inuwa, dan majalisar Jam'iyyar Peoples Democratic Party, PDP guda daya tak a majalisar jihar Yobe ya koma jam'iyyar All Progressives Congress, APC.
Daya daga cikin shugabannin kungiyar masu garkuwa da mutane da 'yan sanda suka dade suna nema ruwa a jallo ya amsa cewa ya kashe fiye da mutum 50 don basu biya
Babagana Zulum, gwamnan jiha Borno ya roki gwamnatin tarayyar Najeriya ta nemi taimakon sojojin kasar Chadi wurin yaki da 'yan ta'addan kungiyar Boko Haram.
Mutum bakwai da ake zargin suna da hannu cikin fashin da aka yi wa motar daukan kudi tare da kashe 'yan sanda a jihar Ebonyi a ranar 29 ga watan Yulin 2020 suna
Rundunar 'yan sandan jihar Delta na neman tsohon karamin ministan ilimi, Kenneth Gbagi ruwa a jallo kan zargin cin zarafin wasu ma'aikatansa a Signatious Hotel.
Shugaban jam'iyyar Social Democratic Party, SDP, na kasa Farfesa Tunde Adeniran a ranar Talata ya sanar da cewa ya yi murabus daga harkokin siyasa ta hammaya.
Aminu Ibrahim
Samu kari