Aminu Ibrahim
8480 articles published since 21 Agu 2017
8480 articles published since 21 Agu 2017
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar Poeple's Trust (PT) a zaben 2019, Gbenga Olawepo-Hashim, ya yi gargadin cewa fitar da yankin da dan takara zai fito a zabe
Abubakar Malami, Attoney Janar kuma ministan Shari'a na ƙasa ya ce a ƙarƙashin doka majalisa bata da ikon tilasta wa shugaba Muhammadu Buhari ya gurfana gabanta
'Yan bindiga da ake kyautata zaton masu garkuwa ne sun yi sace dan majalisar Jihar Taraba, Bashir Mohammed. An sace Mohammed wanda ke wakiltar mazabar Nguroje a
Kwamitin zartarwar jam'iyyar APC ya yi watsi da kiran da jam'iyyar PDP ta yi na cewa shugaba Muhammadu Buhari ya yi murabus saboda matsalar rashin tsaro da ta a
Gwamnatin tarayya ta karyata ikirarin da shugaban kungiyar malaman jami'o'in Najeriya, ASUU, Farfesa Biodun Ogunyemi ya yi na cewa ta gaza cika alkawurran data
Shugaba Muhammadu Buhari ya sauke shugaban hukumar daukan ma'aikata, Dakta Nasiru Mohammed Ladan Argungu daga mukaminsa. Sanarwar saukewar na kunshe ne cikin wa
Tsohon mataimakin shugaban jam'iyyar All Progressives Congress, APC, na kasa (kudu maso kudu), Hilliard Eta, da yi watsi da dakatar da shi da Kwamitin Zartarwa,
Wasu 'yan daba a ranar Talata sun kai wa basaraken garin Ode, Oba Sunday Boboye hari a fadarsa da ke Ode, karamar hukumar Akure ta Arewa suka lalata kayayyaki.
Wata budurwa ta yi karar saurayin ta sakamakon bata bata mata lokaci ba tare da auren ta ba kuma suna tare tsawon shekara takwas. Gertrude Ngoma mai shekaru 26
Aminu Ibrahim
Samu kari