Aminu Ibrahim
8480 articles published since 21 Agu 2017
8480 articles published since 21 Agu 2017
A kalla mutane bakwai ne wasu masu garkuwa da mutane suka sace yayin da suka kai hari a unguwar Zango a Samarun Zaria da ke jihar Kaduna, The Cable ta ruwaito.
Sarkin Musulmi, Sultan Muhammad Sa'ad Abubakar, ya bukaci hukumomin tsaro a Nigeria su tona ko su wanene 'unknown gunmen', ma'ana 'yan bindiga da ba a san su ba
Hukumar ‘yan sanda na jihar Osun ta ce sun samu nasarar sheke wasu da ake zargin makasa ne yayin musayar wutar da ta auku tsakaninsu bayan sun kai musu farmaki.
Shugaba Muhammadu Buhari ya kafa tarihin da ba a taba kafawa ba a tsawon shekaru 44 a tarihin kamfanin man futur din. Shugaba Buhari ya bayyana yadda NNPC ta sa
Bayan kwanaki 2 ana dambarwa kan shugabancin jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) na kasa, an nada mataimakin shugaban jam'iyyar na kasa (kudu), Yemi Akinwo
Gwamnan jihar Benue, Samuel Ortom ya bukaci fadar shugaban kasa ta mayar da hankali wurin magance matsalar rashin tsaro da kashe yan Nigeria da ake yi maimakon
Kungiyar mabiya addinin kirista ta Nigeria, CAN, a Jos, babban birnin jihar Plateau ta roki shugabannin musulmi da na kirista su dena tunzura mutane suna miyagu
Wata kungiya a jam'iyyar PDP, ta bukaci tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar kada ya sake takara a shekarar 2023 domin ya tafi Dubai ya yi watsi da ja
Gwamna Kayode Fayemi na jihar Ekiti, da takwarsa na jihar Ondo, Rotimi Akeredolu sun ziyarci jagoran jam'iyyar APC na kasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, a Landan.
Aminu Ibrahim
Samu kari