Aisha Musa
9391 articles published since 09 Agu 2016
9391 articles published since 09 Agu 2016
A cewar Lauretta Onochie, daya daga cikin hadiman shugaban kasa Muhammadu Buhari kan harkokin yada labarai, wani babban kwamandan IPOB / ESN ya shiga hannu.
Mataimakin shugaban kasa Farfesa Osinbajo zai wakilci shugaban kasa Muhammadu Buhari a babban taro na musamman na shugabannin kasashe da gwamnatocin ECOWAS.
Da farko dai rundunar sojin ta musanta faruwar lamarin, amma a ranar Alhamis ta fitar da wata sanarwa tana bayyana kuskuren da ya faru har aka samu akasin.
Gwamna Mai Mala-Buni na Yobe ya umarci asibitocin gwamnati da ke Geidam da Damaturu da su bayar da kulawa ga waɗanda suka samu raunuka yayin harin jirgin yaki.
Gwamnatin tarayya a ranar Laraba, 15 ga watan Satumba ta amince da N38.4bn don kammala ayyukan hanyoyi a jihohi biyar na kasar, da suka hada da Imo da Benue.
Rundunar sojojin saman Najeriya (NAF) a ranar Laraba, ta mayar da martani kan wani rahoton da ke yaduwa cewa jirgin yakinta ya jefa bam wanda ya kashe mutane 8.
Jirgin yaki ya yi aman wuta a yankin kauyen Buhari da ke karamar Yunusari a jihar Yobe da safiyar yau Laraba, inda ya yi sanadin mutuwar fararen hula da dama.
Matsalar sace-sacen mutane don karbar kudin fansa na kara yin kamari a Najeriya, inda yan bindigar basu bar sarakuna ba ma musamman a yankin arewacin kasar.
Shugaban kasar Najeriya, Muhammadu Buhari, a ranar Laraba, 15 ga watan Satumba ya rantsar da sabbin kwamishinonin hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC).
Aisha Musa
Samu kari