Aisha Musa
9391 articles published since 09 Agu 2016
9391 articles published since 09 Agu 2016
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya karbi bakuncin Gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseki, a fadar shugaban kasa da ke babbar birnin tarayya Abuja a ranar Laraba.
Hope Uzodimma ya ce Allah zai hukunta wadanda ke da hannu a lamarin da ya kai ga kisa da kone gidaje a cikin garin Izombe da ke yankin karamar hukumar Oguta.
Kungiyar Arewa a ranar Talata, 12 ga watan Oktoba ta bayyana cewa Sanata Ali Modu Sheriff shine mutumin da ya fi dacewa ya zama shugaban APC na kasa na gaba.
Alhaji Kawu Baraje, tsohon shugaban jam'iyyar Peoples Democratic Party na kasa ya sanar da cewa mambobi daga arewa ta tsakiya zasu yi takarar shugaban kasa.
Wasu 'yan bindiga sun kai farmaki kan jami’an 'yan sanda na yankin Kolo, karamar hukumar Ogbia ta jihar Bayelsa, inda suka harbi daya daga cikin 'yan sandan.
Saurayin ya yi kicin-kicin da fuska inda yan matan ke jin daɗin pizarsu ba tare da kula da yanayinsa ba. Har ma ta kai shi ya kasa cin wanda aka bude masa.
Majalisar dattawan Najeriya a ranar Talata, 12 ga watan Oktoba ta tabbatar da nadin Mai shari’a Husseini Baba Yusuf a matsayin babban alkalin babbar kotun FCT.
Auwal Isah West ya fito ya bai wa abokiyar sana’arsa, Hadiza Gabon hakuri kan raddin da yayi mata sakamakon caccakar wasu manyan jaruman masana’antar da tayi.
Wata mata 'yar Najeriya da ta siya wa mijinta sabuwar mota a bikin zagayowar ranar aurensu na 7 ta ce ta ba shi motar saboda mutumin mai bayarwa ne da fara'a.
Aisha Musa
Samu kari