Aisha Khalid
4747 articles published since 22 Agu 2019
4747 articles published since 22 Agu 2019
Yankin Ijara-Isin na jihar Kwara wani yanki ne a tsakiyar arewacin Najeriya da suka kirikiri kudinsu na daban inda suke siye da siyarwa a yankin kadai da shi.
Wani hazikin matashi da ya taba warware gagarumar masatalar lissafi da ta gagara tsawon shekaru 30 a Japan yanzu ya koma kera motoci masu amfani da lantarki.
Wata matar aure ta bayyana yadda ta zama mummuna bayan samun juna biyu. A bidiyon da ta fitar, ta nuna tsohon hotonta da yadda ta koma bayan ta samu ciiki.
Wata yarinya makauniya ta ba jama'a mamaki bayan da ta rangadawa wata kitso cike da kwarewa. Ba a nan ta tsaya ba, makauniyar ta iya daura gwagwaro na mata.
Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, 'dan takarar shugabancin kasa na jam'iyyar NNPP, ya sanar da cewa kura-kurai da rashin shugabanci Nagari ke addabar Najeriyaa.
Minsitan kula da lamurran 'yan sanda, Muhd Dingyadi, ya bayyana cewa Sifeta Janar na 'yan sandan Najeriya ba zai yi ritaya wannan shekaarar nan ta 2023 ba.
Honarabul Chidi, 'dan majalisar wakilai ya fada murna bayan jami'an hukumar kwastam na kasa sun karbota daga hannun wasu barayi a yankin Suleja ta jihar Neja.
Lucile Randon, wacce aka fi sani da Siater Andre ita ce mutum da tafi kowanne 'dan Adam tsufa a duniya ta rasu tana da shekaru 118 a duniya a birnin Toulon.
Wata mata mai shekaru 47 a duniya ta bayyana yadda Gwamnan Legas, Babajide Sanwo-Olu ya dirka mata ciki kuma ya tsere. Tace bai taba waiwayenta ba ko sau daya.
Aisha Khalid
Samu kari