Ahmad Yusuf
10074 articles published since 01 Mar 2021
10074 articles published since 01 Mar 2021
Hukumar yan sanda reshen jihar Kaduna ta sanar da cewa dakarunta sun samu nasarar dakile harin yan ta'adda a wani kauye dake kan hanyar Abuja zuwa Kaduna .
Mayakan kungiyar ta'addancin da ta balle daga cikin kungiyar Boko Haram, wato ISWAP sun kai harin ɗaukar fansa kan sansanin sojojin Najeriya dake jihar Borno.
Wasu mutum uku sun rasu a hannun yan bindiga yayin da suke kan hanyar komawa gida daga wurin bikin Jana'iza a jihar Benuwai dake arewacin Najeriya ranar Asabar.
Yayin da zaɓen 2023 ke kara kusantowa, gangar siyasa taa kara zafi, yayin da a jam'iyyar PDP ake fafatawa a kungiyar gwamnoni kan yankin da za'a kai tikiti.
Yayin da babban gangamin APC ke kara matsowa a wannan watan, wani rikici ya barke a APC reshen ƙaramar hukumar Daura, inda Buhari jagoran jam'iyya ya fito.
Wasu yan ta'adda a yankin jahar Taraba dake arewa maso tsakiya a Najeriya sun yi garkuwa da ɗan Basarake da wasu mutum 7, sun nemi a tattara musu miliyan N70m
Wasu tsagerun yan bindiga sun kashe akalla mutum 5 a wasu sabbin hare-gare biyu da suka kai yankin karamar hukumar Gwer West a jihar Benuwai, jiya Alhamis.
Wata mata ta 2 a wurin maigidansu, ta caka wa uwar gidanta wuka a gadon baya wanda ya yi sanadin mutuwarta saboda ta ji suna gulmarta kan kwanciyar aure a Ondo.
Sabon kwamishinan yan sannda da aka tura jahar Katsin, ya roki haɗin kai da goyon bayan al'ummar jihar domin kawo karshen ayyukan ta'addancin 'yan bindiga.
Ahmad Yusuf
Samu kari