Ahmad Yusuf
10082 articles published since 01 Mar 2021
10082 articles published since 01 Mar 2021
Wata mata ta 2 a wurin maigidansu, ta caka wa uwar gidanta wuka a gadon baya wanda ya yi sanadin mutuwarta saboda ta ji suna gulmarta kan kwanciyar aure a Ondo.
Sabon kwamishinan yan sannda da aka tura jahar Katsin, ya roki haɗin kai da goyon bayan al'ummar jihar domin kawo karshen ayyukan ta'addancin 'yan bindiga.
Sanatan Kano ta tsakiya kuma jagoran tagiyar G7 a jahar Kano, Sanata Ibrahim Shekarau. yace uwar jam'iyya ta nuna rashin adalci kuma ba suji dadin haka ba.
Wasu abokanan juna mutum hudu sun yi wa wani ɗan shekara 28 taron dangi, suka zabtar da shi har Allah ya karbi rayuwarsa kan zargin ya saci wayar ɗayan su.
Gwamnatin jihar Oyo karkashin jagorancin gwamna Seyi Makinde, zata shirya zama da kungiyoyin yan daban Anguwa da kungiyoyin asiri domin sasanta tsakanin su
Adamu Garba, ɗan kimanin shekara 40 a duniya dake neman takarar shugaban ƙasa ya kaiwa IBB ziyara har gida domin neman goyon bayans ada kuma sanya albarka.
Wani mutumi ɗan kimanin shekara 40 a duniya, Hannafi Yakubu. ya shiga hannu bisa zargin sanadin mutuwar diyarsa a karamar hukumar Babura, jihar Jigawan Najeriya
Minista Sadiya Umar Farouk ta ce duk wanda gwamnatin tarayya ta bai wa tallafin N5,000 to ta ceto shi daga ƙangin talauci, domin wasu har kuka suke kan kudin.
Gwamna Yahaya Bello na jahar Kogi ya roku mambobin kwamitin zartarwa na APC a jiharsa su nuna masa goyon baya tun a gida domin samun nasara a babban zaben 2023.
Ahmad Yusuf
Samu kari