Ahmad Yusuf
10082 articles published since 01 Mar 2021
10082 articles published since 01 Mar 2021
Kowane mai rai watarana zai dandani mutuwa, Allah ya yi wa shugaban jami'ar Achievers, Farfesa Samuel Aje rasuwa bayan ya tafi hutun bikin kirsimeti Legas.
Abokin takarar Atiku a zaben shugaban ƙasan 2023 kuma gwamnan jihar Delta, Ifeanyi Okowa, ya ce da zaran PDP ta koma kan madafun iko, yunwa ta kare a kasa.
Gwamnan jihar Legas, Babajide Sanwo-Olu, ya gana da Sufetan yan sanda na kasa, Usman Alkali Baba, a hedkwatar Abuja kan kisan da aka yi wa Lauya a jaharsa.
Wasu manyan jiga-jigai da mambobin jam'iyyun PDP, ADC da Accord Party sun sauya sheka zuwa jam'iyyar APC, sun ce ba zasu iya zama a tsoffin jam'iyyunsu ba.
Babbar Kotun Jihar Kano ta yanke wa mutumin da aka kama da laifim halaka matarsa babansa, Sagir Wada, hukuncin kisa ta hanyar rataya bayan shekaru Takwas .
Wani bidiyo da aka wallafa a dandalin sada zumunta ya nuna yadda wani matashin saurayi ya kama rusa kuka da hawaye bayan sahibaɗsa ta masa barazanar rabuwa.
Mai neman zama shugaban kasa a zaben 2023 karkashin inuwar NNPP, Rabiu Musa Kwankwaso, ya sha alwashin maida hankali kan manyan abubuwa biyu idan ya ci zabe.
Gwamnan jihar Anambra, Farfesa Charles Soludo, ya yi tayin afuwa ga yan bindigan da ke aikata ta'addanci a jiharsa, yave gwamnati zata taimaka masu su sauya.
Yayin da ya rage kasa da watanni biyu a fafata zaben 2023, jam'iyyar Kwankwaso ta samu karin goyon baya yayin da tsohon dan majalisa a Gombe ya shiga NNPP.
Ahmad Yusuf
Samu kari