Ahmad Yusuf
10074 articles published since 01 Mar 2021
10074 articles published since 01 Mar 2021
Wani hadimin gwamnan jihar Ebonyi ya rasa rayuwarsa sakamakon mummunan hatsarin motan da ya rutsa da shi, an ce ya mutu ne yau da safe a wani Asibiti a jiha.
Gwamnan jihar Benuwai, Samuel Ortom, ya yi kira da ɗaukacin yan ƙasa da zasu tura wa ɗan takarar jam'iyyar LP, Peter Obi, kuri'unsu domin ba zai basu kunya ba.
Tsohon ɗan takarar majalisar dokokin jihar Ekiti kuma jigo a jam'iyyar APC yace ayyuka gwamna Oyebanji alama ce ta nasara da ɗan takarar shugaban kasa, Tinubu.
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari zai kai ziyarar aiki jihar Kogi ranar Alhamis 29 ga watan Disamba, 2022, gwsmna Yahaya Bello ya ayyana hutu ga ma'aikata a ranar
Gwamnan jihar Abiya, Okezie Ikpeazu, yace fafutukar da tawagar G5 ke yi abu ne da zai ci gaba daga nan har illa masha Allah domin ganin an jawo kowa a jiki.
Wani Sojan Najeriya ya bi wata budurwa da ta yi wasan barkwanci da shi bai sani ba, ya kamo ta bayan ta ba shi takardar zagi ta ruga da gudu, bidiyon abinda ya
Wasu bayanai da suka fito daga ingantattun majiyoyi sun nuna cewa har yanzun babu tabbacin wanda tsagin G5-PDP zasu marawa baya a zaben shugaban kasan 2023.
Ana ci gaba da kace-nace tsakanin gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike da tsohon shugaban PDP da ya gabata, Uche Secondus kan zancen ɗan takarar shugaban kasa.
Yayin da ake cigaba da ayyana shiga takara, wasu jarumai a masana'antar Kannywood ba'a bar su a baya ba, sun bayyana burinsu na neman takara a mazaɓun su .
Ahmad Yusuf
Samu kari