Ahmad Yusuf
10096 articles published since 01 Mar 2021
10096 articles published since 01 Mar 2021
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya miƙa sakon ta'aziyya bisa rasuwar fitaccen malamin addinin islama a jihar Adamawa, Sheikh Ibrahim Modibbo Daware.
Kotun kolin Najeriya ta kawo ƙarshen taƙaddama kan sauya shekar ƴan Majisar dokokin Ribas 27, ta sallami ƙarar da Gwamna Fubara ya ɗaukaka zuwa gabanta.
Tun bayan hawansa mulki a watan Mayu, 2023, shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tin]bu ya ɗauki matakai da dama da ba su yi wa wasu gwamnoni Najeriya daɗi ba.
Hukumar raya Jos ta rusa kasuwar ƴankeke da ke kusa da asibitin koyarwa na jami'ar Jos, ƴan kasuwa sun koka saboda asarar da suka tafka da miliyoyin Naira.
Josef Onoh, jigon jam'iyyar APC ya bayyana cewa ikirarin da tsohon shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari ya yi cewa an samu ci gaba a mulkinsa ba gaskiya ba ne.
Gwamna Ahmed Aliyu na jihar Sakkwato ya buɗe masallacin Juma'ar da ya sabunta a Ruggar Wauru, ya bayyana shirinsa na faɗaɗa ciyarwa a watan Ramadan.
Yan bindigar da suka sace tsohon shugaban NYSC, Birgediya Janar Maharazu Tsiga mai ritaya sun nemi a ba su Naira miliyan 250 a matsayin kuɗin fansa.
Kamfanin mai na ƙasa watau NNPCL ya musanta rahoton da ke yawo cewa an samu wata fashewa a matatar man Warri, ya ce rahoton da ake yaɗawa ƙarya ne.
Rundunar ƴan sanda ta bayyana cewa dakarunta sun cafke mutane tara da ake zargi da hannu a kisan Ɗan Majalisar dokokin jihar Anambra, Hon. Justice Azuka.
Ahmad Yusuf
Samu kari