Abdullahi Abubakar
7253 articles published since 28 Afi 2023
7253 articles published since 28 Afi 2023
Gwamnatin Tarayya ta ce tana aiki tare da manyan kamfanonin kafafen sada zumunta domin gano tare da rufe asusun ’yan ta’adda da masu laifuffuka da dama.
Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde, ya bayyana nadamar goyon bayan Bola Ahmed Tinubu a zaben 2023, yana cewa sakamakon mulkin bai dace da burinsa ba.
Rundunar soji ta cafke jami’an ‘yan sanda huɗu da ake zargi suna ba da rakiya ga wani dan siyasa, sabanin umarnin da Shugaba Bola Tinubu ya bayar domin kare al'umma.
Gwamnatin Najeriya ta nuna alhini kan rasuwar tsohon Mataimakin Shugaban Angola, Fernando da Piedade Dias dos Santos, tana kiran sa ginshikin kwanciyar hankali.
Tsohon sakataren kungiyar Yarbawa ta Afenifere, Pa Ayo Opadokun, ya ce matsalar tsaro a Najeriya shiri aka yi mata tun tuni, ba kuskure ko hadari ba.
Tsohon hadimin tsohon gwamnan Zamfara, Bello Matawalle ya sake bayyana kansa kan zargin alakar ministan da ta’addanci, yana mai cewa bidiyon ya tayar da kura
Shugaba Bola Tinubu ya ƙaddamar da sabon tsari na yaƙi da ta’addanci, inda ya ayyana ’yan bindiga, masu garkuwa, masu karɓar kuɗin fansa a matsayin ’yan ta’adda.
Hukumar yaki da cin hanci ta ICPC ta gayyaci Aliko Dangote domin bayar da ƙarin bayani kan ƙarar da ya shigar kan tsohon shugaban NMDPRA, Farouk Ahmed.
Tsohon kakakin Majalisar Wakilai, Aminu Tambuwal, ya ce ‘yan ta’adda ba sa wakiltar kowace addini, illa masu aikata laifuka ne wadanda suke kashe al'umma.
Abdullahi Abubakar
Samu kari